Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ajami

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:30, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)

Suna (Noun)

Tilo
ajami

Jam'i
babu (none)

Singular
Arabic script

Plural
Arabic scripts

Singular
foreign

Plural
foreigner

ajami m ko ajamiya = f

baƙo ko mutumin da ba Balarabe ba ne, ko ƙabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa

   Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami 

watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci).

Ajami tsarin rubutu ne na Hausa ta hanyar amfani da haruffan Larabci. Wannan rubutun ya samo asali daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo kasar Hausa a karni na shida Miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar kwayoyin sautin larabci sun bambanta da na Hausa musamman tagwan bakake irin su gy da ts, sai kowanne marubuci ya zamo ya na amfani da ta sa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami ya ke da wuyar sha'ani har ma ake ma sa kirari da, gagara-mai-shi. [2]

Siffa (Adjective)

 
via [1]
  1. Siffa tare da "rubutu", rubutun ajami. Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script.

Tarihi da Ma'anar Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016

Links