- He then organizes his service bag and makes sure that his electronic device is ready to play.<>Bayan haka, ya shirya jakarsa kuma ya tabbata cewa na’urar da zai yi amfani da ita tana aiki da kyau.
- Two women walked by and saw the bag under the bench moving.<>Mata biyu da suke tafiya sun ga jakar a ƙarƙashin bencin yana motsi.
- One week I went by bus, another week by tram, then by car or on the back of a motorcycle, balancing a suitcase and a witnessing bag.<>Wani mako nakan yi tafiya da bas, wani mako kuma da jirgin ƙasa, a wani lokaci kuma da mota ko kuma a kan babur ina riƙe da jakar ɗaukan kaya da kuma jakar wa’azi.