Noun
f
- gajeren abin busa mai bututu na itace da ƙofofi waɗanda ake sa yatsu a toshe don daidaita sauti; tana da ɗauri na fata kusa da mabusa wanda ya ƙunshi beli da ƙaramin tsukakken gindi inda ake busawa; akwai kuma wani faffaɗan ƙarfe wanda yake tokare bakin mabushi; an fi busa wa saraki ita.
- (algaita in English) a high-pitched musical instrument played by blowing on a double-reed mouthpiece. A reed wind-instrument.
- One playing this instrument.