<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat">
Example sentences with "abated", translation memory
add example
en (Acts 7:2, 3) After the initial excitement abated, they contemplated the assignment Jehovah was putting before them.
ha (Ayyukan Manzanni 7: 2, 3) Bayan sun yi murna sosai, sai suka soma tunani a kan aikin da Jehobah ya ba su.
en And the wind abated, and a great calm set in.”
ha Iska ta kwanta, babbar natsuwa ta samu.”
en The olive leaf carried to Noah by the dove could also have been taken from a fairly young sprout that came up after the floodwaters had abated.
ha Ganyen zaitun da kurciyar ta kai wa Nuhu ma ƙila daga wani ɗan ganye da ya toho ne bayan rigyawar.
en The storm abated immediately after Jonah’s self-sacrificing act, and those mariners “began to fear Jehovah greatly” and made a sacrifice to him instead of to their false gods. —Jonah 1:15, 16.
ha Haɗarin ya lafa nan da nan bayan da suka jefa Yunana cikin teku, kuma waɗanda suke cikin jirgin suka “ji tsoron Ubangiji ƙwarai” suka yi hadaya ga Jehobah maimakon allolin su na ƙarya.—Yunana 1:15, 16.
en The storm abated immediately after Jonah’s self-sacrificing act, and those mariners “began to fear Jehovah greatly” and made a sacrifice to him instead of to their false gods. —Jonah 1:15, 16.
ha Hadarin ya lafa nan da nan bayan da suka jefa Yunana cikin teku, kuma waɗanda suke cikin jirgin suka “ji tsoron Ubangiji ƙwarai” suka yi hadaya ga Jehobah maimakon allolinsu na ƙarya.—Yun. 1:15, 16.
Showing page 1. Found 5 sentences matching phrase "abated".Found in 0 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.