Glosbe's example sentences of ƙyama [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ƙyama:
- We can work against that by cultivating Jehovah’s view, doing as Paul admonished Christians: “Abhor what is wicked, cling to what is good.”
Za mu iya kawar da hakan ta wajen kasancewa da ra’ayin Jehobah, kamar yadda Bulus ya aririce Kiristoci: “Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku lizimci abin da ke nagari.” [2] - (Acts 15:28, 29; 1 Corinthians 6:9, 10; Revelation 21:8) By rejecting such unwholesome entertainment, you prove to Jehovah that you truly “abhor what is wicked” and consistently “turn away from what is bad.”
(Ayukan Manzanni 15:28, 29; 1 Korintiyawa 6:9, 10; Ru’ya ta Yohanna 21:8) Ta wajen ƙin irin wannan nishaɗi marar kyau, kana nuna cewa da gaske kana “ƙyamar abin da ke mugu” kuma ka “rabu da mugunta.” [3] - They “abhor what is wicked” and “cling to what is good.”
Suna “ƙyamar abin da ke mugu” kuma su “lizimci abin da ke nagari.” [4] - “Abhor” can be translated “hate exceedingly.”
Ana iya fassara ‘ƙyama’ ta zama “mugun ƙiyayya.” [5] - Therefore, ‘do not reject the discipline of Jehovah, and do not abhor his reproof.’ —Prov.
Saboda haka, “kada ka rena koyarwar Ubangiji: kada ka yi kasala kuma da tsautawarsa.”—Mis. [6] - He eventually comes to abhor the debauched life he has been leading.
Daga baya, ya ƙi jinin irin rayuwar banza da yake yi. [7] - That statement is a logical consequence of what he said earlier, namely: “Abhor what is wicked.”
Wannan furcin sakamakon abin da ya ce ne a dā, wato: “Ƙyamar abin da ke mugu.” [8] - Reflecting on what questions can help us to “abhor what is wicked” and “cling to what is good”?
Waɗanne tambayoyi ne za su taimaka mana mu “yi ƙyamar abin da ke mugu” kuma mu “rungumi abin da ke nagari”? [9] - Is it not strange that most people abhor the idea of being lied to yet there are few practices more common than lying?
Shin ba abin mamaki ba ne cewa mutane ba sa so a yi musu ƙarya, duk da haka, su da kansu suna yin ƙarya? [10] - (1 Samuel 1:9-11) Tormented over a family situation, Rebekah said: “I have come to abhor this life of mine.”
(1 Samuila 1:9-11) Da take baƙin ciki game da wata damuwa cikin iyali, Rifkatu ta ce: “Na gaji da raina.” [11] - 12 As long as we abhor spiritism, Satan will not succeed against us by using it.
12 Idan muka ci gaba da ƙin sihiri, Shaiɗan ba zai yi nasara a kanmu ba idan ya yi amfani da shi. [12] - (Job 31:1) As we conform our lives to God’s will, we learn to “abhor what is wicked” and “cling to what is good.” —Rom.
31:1) Yayin da muke yin rayuwar da ta jitu da nufin Allah, za mu yi “ƙyamar abin da ke mugu” kuma mu “rungumi abin da ke nagari.”—Rom. [13] - The Bible admonishes us: “Abhor what is wicked, cling to what is good.”
Littafi Mai Tsarki ya gargaɗe mu: “Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku lizimci [manne wa] abin da ke nagari.” [14] - 8 Further, Paul notes how love without hypocrisy is shown, stating: “Abhor what is wicked, cling to what is good.”
8 Bayan haka, Bulus ya faɗi yadda za a nuna ƙauna marar riya, sa’ad da ya ce: “Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku lizimci abin da ke nagari.” [15] - For there is no bread and no water, and our soul has come to abhor the contemptible bread [manna].” —Num.
gama babu abinci, babu ruwa, ranmu ya gundura da wannan mummunan abinci [manna].”—Lit. Lis. [16] - 12:9) We need to abhor pornography in order to “break free from its powerful, magnetic pull,” as one Christian expressed it.
12:9) Muna bukatar mu ƙi kallon hotunan batsa idan muna son mu “guje wa mugun rinjayarsa mai kama da ƙarfin maganaɗisu,” in ji wani Kirista. [17] - (Deuteronomy 18:10-12; Revelation 21:8) Since we too must “abhor what is wicked,” it is unthinkable that we would ever seek out the company of wicked spirit forces.
(Kubawar Shari’a 18:10-12; Ru’ya ta Yohanna 21:8) Tun da yake dole ne mu “yi ƙyamar abin da ke mugu,” wauta ce mu yi tarayya da mugayen ruhohi. [18] - Principle: “Abhor what is wicked; cling to what is good.” —Romans 12:9.
Mizani: “Ku yi ƙyamar abin da ke mugu.”—Romawa 12:9. [19] - “Abhor what is wicked, cling to what is good.” —ROM.
“Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku rungumi abin da ke nagari.”—ROM. [20] - When giving his counsel on love, Paul adds: “Abhor what is wicked, cling to what is good.”
Sa’ad da yake ba da gargaɗi game da ƙauna, Bulus ya daɗa: “Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku rungumi abin da ke nagari.” [21] - “The discipline of Jehovah, O my son, do not reject,” says Solomon, “and do not abhor his reproof, because the one whom Jehovah loves he reproves, even as a father does a son in whom he finds pleasure.”
“Ɗana kada ka rena koyaswar Ubangiji,” in ji Sulemanu, “kada ka yi kasala kuma da tsautawassa: Gama wanda Ubangiji ya ke ƙauna shi ya ke tsauta ma: Kamar yadda uba ya kan yi ma ɗan da ya ke jin daɗinsa.” [22] - No matter where we may be, we prove to Jehovah that we “abhor what is wicked” by refusing to get close to such entertainment. —Rom.
Ko a ina ne muke da zama, muna son mu nuna wa Jehobah cewa muna “ƙyamar abin da ke mugu” ta wajen ƙin yin irin wannan nishaɗin.—Rom. [23] - Abhor what is wicked; cling to what is good. —Rom.
Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku rungumi abin da ke nagari. —Rom. [24] - (Romans 12:9) “Abhor” and “cling” are strong words.
(Romawa 12:9) ‘Ƙyama’ da kuma “lizimci” kalamai ne masu muhimmanci. [25]
- We can work against that by cultivating Jehovah’s view, doing as Paul admonished Christians: “Abhor what is wicked, cling to what is good.”
Retrieved August 25, 2020, 10:32 am via glosbe (pid: 6039)