Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jiniya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 15:23, 28 September 2019 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Noun== {{suna|jiniya|jiniyoyi}} {{noun|siren}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # wata irin ƙara ta musamman ta motar asib...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
jiniya

Jam'i
jiniyoyi

Singular
siren

Plural
sirens

f

  1. wata irin ƙara ta musamman ta motar asibiti ko ta 'yan kwana-kwana ko ta 'yan sanda da sauransu.
  2. ma'aikatar kaɗar auduga.
  3. ulu ko rumi wanda 'yan mata ke ratayawa don ado.
Contents