Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

where

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:10, 19 July 2021 by Admin (talk | contribs)
  1. ina, a ina?
    Where are you going? <> Ina za ki? (female) = Ina za ka? (male) = Ina za ku? (plural) = Ina zuwa? (general)
  2. inda kuma
    It was on the day of Arafah where Allah says "Today I have perfected your faith for you, completed My favour upon you, and chosen Islam as your way."
    A Ranar Arfa ne inda Allah Madaukaki Yake cewa "A yau Nã kammalã muku addininku, Kuma Nã cika ni'imaTa a kanku, Kuma Nã yarda da Musulunci ya zama addini a gare ku." --Quran/5/3

Google translation of where

Inda.

  1. (adverb) ina <> where;