Noun
m
- 'yar ƙaramar wuƙa mai kaifi ɗaya, musamman ta aski da ake lanƙwasa ta cikin ƙotarta. <> cutting blade usually for haircuts.
- tsagar fuska ta al'ada mai nuna asalin mutum. <> facial tribal marks.
- wani irin ado mai tsini da ake yi wa babbar riga
- wata irin cuta ta farjin mace mai yanka zakarin namiji.
- Synonym: yankan gashi