Her dedication to Jehovah takes precedence over her marriage vow, regardless of whether she was baptized before or after marrying you.
Keɓe kanta da ta yi ga Jehobah ya fi wa’adin da ta ɗauka na aure muhimmanci, ko da ta yi baftisma ne kafin ka aure ta ko kuma bayan kun yi aure.
jw2019
Becoming reconciled with a brother was to take precedence over performing an obligation set out in the Law.
Za ka sulhunta da ɗan’uwaka tukuna kafin ka yi abin da aka kafa a cikin Doka.
jw2019
Still, translating took precedence over everything else.
Duk da haka, sun fi mai da hankali ga aikin fassara fiye da kome.
jw2019
17 By giving spiritual matters precedence over material considerations, we avoid being choked by the pains and pleasures of this world.
17 Ta wajen saka abubuwa na ruhaniya farko bisa abin duniya, muna guje shaƙuwa da azaba da kuma annashuwa na wannan duniya.
jw2019
One owes loyalty to and has responsibilities toward other family members, yet this verse showed me that loyalty to my spouse takes precedence.”
Mutum yana bukatar ya cika hakkokin sauran ’yan’uwa da ke rataye a wuyansa, duk da haka wannan ayar ta nuna mini cewa cika hakkokin matata shi ne kan gaba.”
jw2019
Spiritual things should always take precedence over material considerations.
Abubuwan ruhaniya ko da yaushe ya kamata su zo bisa abin duniya.
jw2019
Have we maintained our zeal for the ministry rather than letting personal affairs take precedence in our life?
Muna kasancewa da himma ne a wa’azi ko kuma muna sa al’amuranmu kan gaba a rayuwa?
jw2019
3:27, 28) And they never allow the pursuit of money to take precedence over serving God.
3:27, 28) Kuma ba sa ƙyale neman kuɗi ya fi bauta wa Allah muhimmanci.
jw2019
0