Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

nau'i

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:58, 26 November 2021 by Admin (talk | contribs)

Singular
nau'i

Plural
nau'uka or nau'i-nau'i

m

  1. type, class, kind, form, category.
    1. Da wane nau'in abinci kuka yi karin kumallo a yau? <> What kind of food did you have for breakfast today? [1]
    2. Annobar Korona: An gano sabon nau’in Omicron - Labaran Talabijin na 26/11/21 [2]
  2. gender, mate <> nau'in halitta, jinsi.
    Kuma muka halitta kome nau'i biyu (na miji da mace), la’alla ku yi tunani. <> And  of  all  things  We  created  two  mates;  perhaps  you  will  remember.
  3. pair
    And of every thing We have created pairs, so that you may remember. <> kuma daga kome mun halitta nau'i biyu, watakila za ku yi tunani = kuma muka halitta kome nau'i biyu (na miji da mace), la'alla ku yi tunani.

[3]