1. Sura ta 18
- Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da Littafi ga bawanSa, kuma Bai saka masa karkata ba.
- Ya yi shi madaidaici, don ya yi gargadin azaba mai tsanani daga gare Shi, kuma ya yi bushara ga waɗanda ke Yin ayyuka nagari, cewa suna da kyak-kyawan sakamako.
- Da za su zauna cikinsa har abada.
- Ku ma don ya gargaɗi waɗanda suka ce, ‘Allah ya riƙi ɗa’.
- Su ko iyayensu ba su da sani game da haka. Kalmar da ke fita daga bakunan-su ta munana. Babu abin da suke faɗa, sai ƙarya.
- Mai yiwuwa ne baƙin ciki ya kashe ka (don jiye musu takaici) idan ba su ba da gaskiya da wannan zance ba.
- Hakika, Mun sa dukkan abin da ke ban ƙasa, ya zama ado gare ta, don Mu jarraba su Muga ko wanne a cikinsu zai fi yin aiki nagari.
- Kuma za Mu mai da abin da ke kan ta, ya zama faƙo.
- Ko ka taɓa tunanin cewa, Mazauna kogo Marubuta Allo ababan ta’ajibi ne daga cikin AyoyinMu?
Sura ta 18
11. Lokacin da waɗannan samarin
suka nemi mafaka cikin kogo, suka ce,
‘Ubangijinrnu, Ka bamu rahama daga
wajenKa, kuma Ka agaza mana da
shiriya game da aramarinmu.’
12. Sai Muka hana kunnuwansu ji, har
zuwa shekaru masu yawa, a cikin
kogon.
13. Sa’annan Muka tashe su, don Mu
san wanene daga cikin ƙungiyoyin
biyu zai fi kiyaye tsawon lokacin da
suka zauna.
R.2
14. Mu za Mu ba ka labarinsu na
gaskiya. Su samari ne, waɗanda suka
ba da gaskiya da Ubangijinsu, kuma
Mun ƙara masu shiriya.
15. Kuma Mun ƙarfafa zukatansu,
lokacin da suka miƙe tsaye, suka
ce,‘Ubangijinmu ne Ubangijin sammai
da ƙasa. Ba za mu taɓa kira wani
ubangiji ba, sai Shi; (idan muka kira
wani ba Shi ba), mun furta magana ta
zautuwa. ’
16. ‘Waɗannan mutanenmu sun riƙi
wasu abubuwan bautawa bayanSa. Me
yasa basu kawo ƙwaƙkwaran dalili
game da su ba?’ Kuma wanene mafi
zalunci da yafi mai ƙirƙiro ƙarya game
da Allah?
17. Kuma yayin da kuka ƙaurace
musu, da abin da suke bauta wa
maimakon Allah, ku fake cikin kogo;
Ubangijinku zai shimfiɗa maku
rahama taSa, kuma Zai agaza maku da
sauƙi game da lamarinku.’
18. Kuma yayin da rana ta fito, za ka
gan ta tana kauce wa kogonsu ta
<5
i$jGJ Ji : >i
2i£l 1^5 iLS'J to&iSfr
1-n jSLil 4
* * * •
©V >>-<=
^5^ii 5?T ^
(w)lij«l lylJ
' vr
j # j
©^- ‘
^ . A JL I . .
l<
ufcjYiJ J
xJ£J L^J I, a-j,) > ti><. I * c>J
©&L2itj,ui!
i iS >1, yO-^3-LS SiaJj 5
i5>
c JaL .-j. iv <} ? lc djjLj jJ b ^44'
S ^ » ✓ A ^ 0 ^ ^ ^ O* X
(i>ul i
©Cj iJTstLl
jJ, >5Lc i >i 5
i J j,5i3 i
i>S
li-e j )| >-j' JLJL Uo |j|i>-aJLl
wj i cj>j 5
Sura ta 18
SURATUL KAHF
Juzu’i na 15
hannun dama, kuma idan ta fadi, za
ka gan ta tana juya musu baya ta
hannun hagu; su kuwa suna cikin fili
mai fadi a cikinsa. Wannan yana daga
Ayoyin Allah. Wanda Allah ya
shiriya, shi ne shiryayye; wanda Ya
bari bisa ɓata kuwa, ba za ka sama
masa mai agaji, mai shiryarwa ba.
cH h 1 i*>2 \
£>ii J^J4 1 3^
R.3
19. Za ka zaci a farke suke, alhali
barci suke; Kuma za Mu sa su su juya
dama kuma su juya hagu, karensu
kuwa ya miƙe ƙafafuwansa na gaba
kan dokin ƙofar. Idan ka hange su, sai
ka juya musu baya a firgice, kuma sai
ka cika da jin tsoronsu.
•6 a f „ -f. i < i f. k » s. s * ** ■;
j j >3_i J j>-& 5 Lis LS^. I V . }
lLIS ; JLii >4 4lS i
aJLcljj 5 "tf <4 I
20. Kuma sai Muka tashe su, don su
tambayi junansu. Mai magana a
cikinsu ya ce, ‘Menene tsawon
zamanku?’ Suka ce, ‘Mun zauna rana
ɗaya, ko kuma sashin rana,’ wasu suka
ce, ‘Ubangijinku ne ya fi sanin tsawon
zamanku. Ku aiki ɗayanku da wannan
kuɗinku na azurfa naku, ya je birni; ya
duba wanda ya fi abinci mai kyau, ya
kawo muku abinci daga can, kuma ya
yi halin kirki, kuma kada ya sanar da
kowa game da ku’.
21. ‘Don su in suka rinjaye ku, za su
jefe ku, ko kuma su mai da ku cikin
addininsu, idan haka ta faru, ba za ku
rabauta ba, har abada.
22. Ta haka Muka nuna su (ga
mutane), don su san cewa alƙawarin
Allah gaskiya ne, kuma tsayuwar Sa’a
babu kokwanto game da ita. (Tuna)
yayin da mutane suke jayayya game da
lamarinsu a tsakaninsu, sai suka ce,
‘Ku tada gini a kansu; Ubangijinsu
ne ya fi saninsu.’ Waɗanda suka fi
j j aj 2 j i &T 5 i >-£ 5
OycjUo L 4*A
js v£l &£ i jls
© I AJ b Jja )>- & 1 1 p >-ol
^ ^ *
cC@>
Juzu’i na 15
SURATUL KAHF
Sura ta 18
galaba a jayayyar suka ce, ‘Haƙiƙa, za
mu gina ɗakin ibada a kan su.’
23. Waɗansu za su ce, ‘Su uku ne,
karensu ne na huɗu ɗinsu;’ waɗansu
kuma za su ce, ‘Su biyar ne, karensu
ne na shidansu;’ suna safci-faɗi. Kuma
waɗansu na cewa, ‘Su bakwai ne,
karensu ne na takwas ɗmsu.’ Ce,
‘Ubangijina ya fi kowa sanin yawansu.
Babu wanda ya san su sai kaɗan.’ To,
kada ka yi jayayya game da su, sai fa
jayayya mai hujja, kuma kada ka nemi
labarinsu daga kowa daga cikinsu.
R.4
24. Kuma game da kowane abu, kada
kace, ‘Zan yi wannan gobe.’
25. Sai fa idan Allah ne ya so. Kuma
idan ka manta, tuna Ubangijinka,
kuma ka ce, ‘Ina fata Ubangijina ya
ɗora ni kan hanyar da ta fi wannan
kusantar gaskiya. ’
26. Sun zauna cikin kogonsu shekara
ɗari uku, kuma sun ƙara tara akai.
27. Ce, ‘Allah ne ya fi sanin tsawon
zamansu.’ Sanin sirrin cikin sammai
da ƙasa naSa ne. Gani sai Shi, kuma ji
sai Shi. Banda Shi, ba su da wani mai
taimako, Shi kuma ba ya tarayya da
wani a cikin hukuncinSa.
y&l ) r Lo ^> )
gy jj i
v S u* r
©
L. 4 , a 4 ^ dl I 3
© Ca L r .J. l5>l>3 I 3
lLsJ kJ * \yj jjl^T iLi 4»
t jclj V I ; I
iLlyid 3) 5 j
28. Kuma karanta abin da aka yi maka
wahayi cikin littafin Ubangijinka.
Babu wanda zai iya canja
kalmominSa. Babu mai mafaka, sai
gare Shi.
(j-t tllsJj, L Jil)
J yii *}) %
©I 4-5.3 >
29. Kuma ka shaƙu da waɗanda ke
kiran Ubangijinsu, safe da yamma,
suna masu neman yarda taSa; kuma
kada idanuwanka su wuce kansu,
> yjf < f. -f " -
J Y ) 4.4 a.)
cC@>
Sura ta 18
SURATUL KAHF
Juzu’i na 15
kana mai haƙon samun ƙawan
rayuwar duniya; kuma kada ka biye
wa wanda Muka rafkanar da zuciyarsa
daga ambatonMu, kuma ya bi son
zuciyarsa, kuma lamarinsa ya kauce
(daga hanya mai kyau).
30. Kuma ce, ‘Wannan gaskiya ne
daga ubangijinku; to, wanda yaso, ya
yarda kuma wanda ya so, ya ƙi yarda.’
Mu kuwa Mun tanada wa masu laifi
Wuta, runfunanta za su mamaye su.
Idan suka yi kukan neman taimako, za
a taimake su da ruwa mai kamar
narkakken darma, wanda zai riƙa ƙona
fuskokinsu. Wannan abin sha ya
munana, kuma wannan mazauni ya
ƙuntata.
tyi 3i%i$ frifteUP
b Cil 1 1 l;U
1^5 C*4 I j-k- j - * '* ■‘■■ 7 . 3 * CjJ
a
31. Haƙiƙa, waɗanda suka ba da
gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,
Mu, ba ma tozarta sakamakon
waɗanda suka kyautata aiki.
©^jcLft a Ll ’ > "})
32. Waɗannan suna da Lambuna na
Dauwama. Koramu na gudana
ƙarƙashinsu. A ciki za a yi masu ado
da mundaye na zinari, kuma za su saka
tufafi koraye, na siliki na ainihi da
karam miski, suna kishingiɗe a kan
kujeru. Wannan sakamako ya yi kyau,
kuma wannan mazauni ya dace!
R.5
33. Kuma ba su misali na mutum biyu;
Mun ba ɗayansu lanbuna biyu na
inabai, kuma Mun kewaye su da
bishiyoyin dabino, kuma a tsakaninsu
mun saka gonakin hatsi.
34. Dukkan lambunan biyu sun yi
‘ya’ya (birjik), kuma ba su tauye
komai ba. Kuma Mun sa ƙorama na
6ul6ulowa a tsakiyarsu.
S a* y&U
(241^r Gii£ j GUi
©Cij;
6#4
Juzu’i na 15
SURATUL KAHF
Sura ta 18
35. (Don haka) ‘ya’yan itatuwa (masu
yawa) sun samu gare shi. Sai ya ce wa
abokinsa, yana jayayya da shi, ‘Na fi
ka yawan dukiya kuma na fi ka ƙarfin
jama’a.’
5 -r i J Li* r. kJ J )
|xTfvCs 3LL, UT TjjOy
36. Kuma ya shiga lambunsa yana mai
zaluntar kansa. Ya ce, “Ba na zato
wannan gonar za ta ƙare har abada.
37. ‘Kuma ba na zato Ranar Kiyama
mai wanzuwa ce, kuma idan ma aka
mai da ni gurin Ubangijina, zan sami
makomar da ta fi wannan kyau.”
©ilJTT^^uT^iTu; Jis
&4 a5 jj,
©C?j
■iii
38. Abokinsa yana jayayya da shi, ya
ce masa. “Shin ka kafirce wa Wanda
ya halicce ka daga turɓaya, sa’annan
daga digon maniyyi. Sa’annan ya
baka sura ka zama (cikakken ) mutum
39. ‘Amma (ni), Allah, Shi ne
Ubangijina, kuma ba zan yi wa
Ubangijina tarayya da kowa ba.
eL^i/T sjjOki kJtjla
^ S> f ^ , * i
0$ JSJ’ w_.i>r O* ciUU. apU,
(f)^La-J lO-> JkL a! b l
I 5 a1> i liO
©itxT
40. ‘Lokacin da ka shiga lambunka me
ya hana ka ce ‘ Abin da Allah ya so ne
kawai zai faru. Babu wani mai ƙarfi
sai Allah, idan kana ganin na fi
ƙarancin dukiya da ‘ya’ya.
41. ‘Mai yiwuwa ne, Ubangijina ya ba
ni abin da ya fi gonarka. Ko kuma ya
sako mata tsawa daga sama, sai ta
wayi gari taɓo mai santsi.
42. ‘Ko kuma ruwan ya ƙafe kuma ba
za ka iya tono shi ba.”
b C4 L -L& J_4j >4 )
sJ feySj j&j \*£ 5T
43. Sai aka halakar da ‘ya’yan
itatuwan nasa, sai ya wayi gari yana
juya tafukansa, don baƙin cikin abin
da ya ɓatar a kanta, ita kuwa ta rushe,
runfiinanta akwance, ya riƙa cewa,
‘Kaicona, ina ma ban yi wa
Ubangijina tarayya da wani ba! ’
C
je 2 -j 0%. 5 <3x1 ' bs
3^1 1 3 uj4J4 $ CX4)4
©iUT^h,
Sura ta 18
SURATUL KAHF
Juzu’i na 15
44. Kuma ba shi da jama’ar da za ta
taimake shi, banda Allah, kuma ba zai
iya taimakon kansa ba.
tj! i > L5 j 2JLj LJ j
©I^^LLSjtfGS? Jui
45. A irin haka, taimako yana gurin
Allah ne kawai, Ubangiji na Gaskiya.
Shi ne mafificin ba da sakamako,
kuma shi ne mafificin kawo ƙarshe
nagari.
R.6
©S i c >^-4- 5 Lj I >5' §r
46. Kuma ba su misalin rayuwar
duniya: Ita kamar ruwa ne da muka
saukar daga sama, sai shuke-shuken
ƙasa suka cuɗanya da shi, daga baya
ya zama ciyayi wanda iska ke
watsarwa. Kuma Allah Mai iko ne bisa
komai.
G> jLJ I ij jlat) I JJL« ‘-r' I )
47. Dukiya da ‘ya’ya, su ne adon
rayuwar duniya. Ayyuka nagari kuwa,
su ne mafifita a gurin Ubangijinka,
don biyan buƙatan yanzu, kuma su ne
mafifita , don biyan buƙatan nan gaba.
48. Kuma (tuna) ranar da za Mu
kawar da duwatsu, kuma zaka ga
mutanen ban ƙasa suna tunkuɗar juna,
kuma za Mu tara su gaba ɗaya, ba za
Mu bar kowa ba daga cikinsu.
r. 3J I ll 15 <3 CsST
v>»3^)i >>-* > cJGigJi >* J mJ *
49. Kuma za a kawo su gaban
Ubangijinka, safu-safu; (Zai ce musu),
‘Ga ku kun zo gurinMu yadda Muka
halicce ku tun farko. Da can kuwa
kun zaci ba za Mu cika alƙawarin da
Muka yi muku ba.’
50. Kuma za a ajiye Littafin (ayyuka
gabansu), sai ka ga masu laifi suna
tsoron abin da lce cikinsa, kuma za su
ce, ‘Kaiconmu, me ya sa wannan
Littafi, ba ya barin ƙaramin aiki ko
babba, sai ya rubuce shi. ’ Kuma za su
sami abin da suka aikata na jiran su,
. 9 +
iU
b l>J» I I ) >— »■ ) ) r. C 4 • ■< •»'£ ■ I
i
Juzu’i na 15
SURATUL KAHF
Sura ta 18
kuma Ubangijinka ba zai cuci kowa
ba.
R.7
51. Kuma (tuna lokacin ) da Muka ce
wa mala’iku, ‘Ku miƙa wuya ga
Adama.’ Sai suka miƙa wuya, banda
Iblis. Wanda ke cikin aljanu, shi ya ƙi
bin umamin Ubangijinsa. To, kwa riƙe
shi, da zuriyarsa masoya maimakoNa,
alhali su maƙiyanku ne? Canjin masu
laifi ya munana.
52. Kuma Ban maida su shaidun
halittar sammai da ƙasa ba,ko halittar
kansu, kuma ba na riƙon masu
taimako daga masu ɓatarwa.
53. Kuma tuna ranar da zai ce, ‘Kira
abokan tarayya nawa.’ Sai su kira su,
amma ba za su amsa ba, kuma sai Mu
saka kariya a tsakaninsu.
54. ‘Kuma masu laifi za su ga wuta, su
kuma san cikinta za su faɗa,kuma ba
mafita daga gareta.
tffcgLsi gL^xii, CUj 4 5
I c> I/, Uklk? l 1 5 >4^“-*
&#» ; i. <45 &
"55 * 5 lJJj jU - m I Lo
IjdLo cJLf' Co ) jU 'Jj 5
© I <j)gLLj»£i I
c^^ji '3>Ci
©CIj^
'yJ** 5^2 j' 5 v
R.8
55. Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta
hanya daban-daban da misali iri-iri ga
mutane a cikin wannan Kur’ani, amma
mutun ya fi kowane abu yawan ©5i»-
gardama.
>£/t jCHj-Sll c>l/
56. Kuma ba wani abu ya hana mutane
su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta
zo kuma su nemi gafara gurin
ubangijinSu, sai don jiran sakamakon
mutanen farko ta zo musu, ko kuma
azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru.
i5-oJ 4. j' cr&l fc J
a * 4 • <
_«* _ . A „ 0 _ 'f * *
)l li>ri-i)VI JJL-i y o.- d rt i.Lli Jl Yj,
©^4 i 4- liiiii-fe^
57. Kuma ba Ma aiko Manzanni sai
don su yi bushara da gargadi. Kuma
waɗanda suka kafirta suna jayayya da
ƙarya, don su karya gaskiya da ita.
5 ■* ”lJj. '3-*J ' J— IS Co )
1 3>ji/ c>?. > JjCj, 5 )
<$>
Sura ta 18
SURATUL KAHF
Juzu’i na 15
Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin
da aka yi musu abin yi wa izgili.
58. Wanene mazalunci fiye da wanda
aka yi masa gargaɗi da Ayoyin
Ubangijinsa amma ya bijire musu,
kuma ya manta abin da hannuwansa
suka gabatar. Mu, Mun saka marufai
(yana) kan zukatansu,don kada su
fahimce shi, kuma Mun saka nauyi
cikin kunnuwansu. Don haka ba za su
karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa
shiriya.
59. Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne,
Ma’abucin rahama. In da Zai kama su
bisa abin da suka aikata, sai Ya
gaggauta musu da azaba. Amma suna
da lokaci ƙayyadadde da ba za su
sami mafaka daga gare shi ba.
60. Kuma waɗannan garuruwa Mun
halakar da su, yayin da suka yi laifi,
amma Mun ƙayyade lokacin halakar
da su.
R.9
61. Kuma (tuna) lokacin da Musa ya
ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe
ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku
biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya
shekaru aru-aru.’
62. Amma yayin da suka isa mahaɗar
tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka
manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa
yana gudu a cikin teku.
63. Kuma bayan sun tsallake wannan
gurin,sai yace wa abokinsa saurayi,
‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun
haɗu da wahala a wannan tafiyar
tamu.’
Ijfr lj <jL> J CUJ L»>i» > }
iliiLi j,j>8 >_? lzJc jLS 2 T
- •*' • ^ o o * * < - i\ .^i L
b ip3
©i>jj 1 1 >j,i$
y £<* ' j > ) 3 M i j J i
Jr JSJj Cs-
(v)l >Lc
c) >1.5
©(kii^Ooi l$l
©&jx ^ 1 4 IgglS
djri uii J2 'I;C5.2Ii
Juzu’i na 15
SURATUL KAHF
Sura ta 18
64 . Ya ce, baka gani ba, lokacin da
muke hutawa kan dutse, na manto
kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya
mantar da ni in ambata maka, sai ya yi
wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani
mamaki.’
\ liidJT l£ 5 j ^^4ji J^i-4
65 . Ya ce, ‘Abin da muke nema ke
nan.’ Sai suka juya baya, suna bin
sawun ƙafafuwansu.
©C^ Lj t
66 . Sai suka tarar da wani bawa daga
cikin bayinMu da Muka ba wa
rahama daga wajenMu, kuma Muka
sanar da shi sani daga wajenMu.
67 . Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin
ka,don ka koya mini shiriya daga abin
da aka sanar da kai?’
jt jl L3 jls
68 . Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni
ba.’
©'T-C^o^ j jj iSIj i,jS
69 . ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a
kan abin da ba ka fahimce shi ba?’
©l>jj. Co
70 . Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same
ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa
umaminka ba. ’
5 1 j i JiS
©IjjT tSJ i
71 . Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada
ka tambaye ni game da wani abu, sai
na yi maka bayani game da shi.’
R.IO
^ JrcJLtj 1 LS J LS
©l^j<JL,idil Jj^I.1 §L
72 . Sai suka tafi, sai can suka shiga
jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka
huda shi don ka sa mutanen cikinsa su
nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.’
73 . Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba
za ka iya haƙuri da ni ba?’
jJ iljj, JsTU' JlS
©fc-S
c
Sura ta 18
SURATUL KAHF
Juzu’i na 16
74. Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin
da na manta,kuma kada ka kyare ni da
tsanani bisa mantuwa da na yi.’
75. Sai suka ci gaba dai,sai can suka
haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya
ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi
laifin komai ba, ba tare da ya kashe
mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai
muni.’
JUZU’I NA 16
76. Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba
za ka yi haƙuri da ni ba?’
77. Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka
game da wani abu, kada ka abuce ni,
haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar
hanzari daga gare ni.’
78. Sai suka tafi dai, har suka isa gun
mutanen wani gari, suka nemi abinci
gurin mutanen garin, sai suka ƙi
karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar
da wani garu yana neman faɗuwa, sai
ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai
ka karɓi lada a kan wannan aikin.’
79. Ya ce, “Wannan ne maraba
tsakanina da kai. Zan faɗa maka
ma’anar abin da ka kasa haƙuri game
da shi.
80. ‘Jirgin nan, na wasu talakawa ne
da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar
ɓata shi, don akwai sarki a bayan su,
da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau.
81. ‘Yaro kuwa, iyayensa su biyu
muminai ne. Sai muka tsoraci ya
masife su da shishshigi da kafirci.
J£T\ l£d Udli
fe Jb 3 " X ‘l 1 I I Jjl J C&jjk I 1 fli \ b " M o
J-i H
o. cJL£ " 3 J J IS U li
©iU'
(J yLoju liaj I Lo I
JgiJ J (J jlo>;ti 4
Juzu’i na 16
SURATUL KAHF
Sura ta 18
82. ‘Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya
canja masu wanda ya fi shi tsarki da
kusancin jinƙai.
83. ‘Garu kuwa na wasu yara ne
marayu su biyu a bimin, kuma a
ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya
mallakinsu, ubansu kuma ya kasance
managarci. Sai Ubangijinka ya nufi
sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar
dukiyarsu, don jinƙai daga
Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan
bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar
abin da ka kasa haƙuri game da shi.”
R.ll
84. Kuma suna tambayarka game da
Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi
game da shi.’
85. Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma
Mun ba shi hanyar samun kowane abu.
86. Sai ya bi wata hanyar.
87. Har ya isa mafaɗar rana ya same ta
kamar tana faɗuwar cikin idon mwa
mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a
gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko
dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi
masu nasiha. ’
88. Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu
azabtar da shi, sa’annan za a mai da
shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi
masa horo da azaba mai tsanani.’
89. Amma wanda ya bada gaskiya
kuma yayi aiki na gari zai sami
sakamako mai kyau, kuma za Mu yi
masa magana mai sauƙi da furucinMu.
14
©Oaa.5 I ) B
) Co4d ‘yS
(J | iSLjj >1 y.lciCs*
[j 5 r. S0 ZJLLj f
Uisi ijtfi 1 4 ^ H2s Gi
©LUs^-Ii
jtiz I aj, Jki
ui ^Ju i L» i j, ckj 1 1 Gls * 0» jj'
© G„ jA kjfeij' (j i Lcj,)
ii kJpG js&iJIj
©I >6*3 G I >-^ U “jJj) (J i>>4
h.t.t J-^c ) tJ-" I J'® Cit )
e>ji 5 * Jluj iU
©w
Sura ta 18
SURATUL KAHF
Juzu’i na 16
90. Sa’annan ya bi wata hanyar.
^ ^ ++ £ I J
91. Har ya isa mafitar rana, ya same ta
tana fitowa kan wasu mutane, da ba
Mu yi musu kariya daga gare ta ba.
92. Haka abin ya faru. Kuma Muna da
cikakken sanin abin da ke tare da shi.
f>! JJL
Co-J Clkil >-J 5 i
©Ifti
93. Sa’annan ya bi wata hanyar.
©CliS
'1*5
94. Har ya isa fili fayau tsakanin
tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu
mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya
fahimtar maganarsa sosai.
5 yillj i^^fiijU
Co^,5>
©vp
95. Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini,
haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata
ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka
kafa mana kariya tsakaninmu da su?’
96. Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba
ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma
ku taimake ni da leburori masu ƙarfi,
zan yi bango tsakaninku da su.’
97. Ku kawo mini tubalai na ƙarfe.
Sai da ya cike filin da ke tsakanin
gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura
(da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi
ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini
narkakken tagulla don in zuba a
kansa’.
tSL) tUaU (M* u£j^)l <4 U ; >
©lli
^ Ls f>! 1 >;5
ilyLll JlS i^L»i_isJi ulA
> 1 av I j 6 » 'J Cj I>!
©f>J4
98. Daga nan, Yajuju da Majuju ba su
iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya
huda shi ba.
Ul
; cJ I l^clkUil Lo-»
©Iti^ iJ' i^ UsIl i
99. Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga
Ubangijina. Amma idan alƙawarin
Ubangijina ya zo, Zai mai da shi
msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa
gaskiya ne.’
<C@>
Juzu’i na 16
SURATUL KAHF
Sura ta 18
100. A wannan rana za Mu bar
sashinsu su kara da sashi. Kuma za a
busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba
ɗaya.
• S - 9 & • p * * * a ^ *
CJi, wJh 5
p i ^ v ^ a m 1 1 k • ^ *** • * k
4 r 6 ** i cf*<
r* « -
101. Kuma a wannan rana, za Mu
kawo wa kafirai Jahannama suna
ganinta.
>>£ 5
102. Waɗanda idanuwansu suka rufe
basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba
ma za su iya jin zancen gaskiya ba.
R. 12
103. Shin waɗanda suka kafirta suna
zato, za su riƙi bayiNa abin dogara
maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa
kafirai Jahannama ta zama
masaukinsu.
5>oJ^ &£ I LiwHfei 1
I) >~ Oc7—i (J
104. Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin
waɗanda suka fi taɓewa game da ^
ayyukansu ba?’
105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun
duƙufa kan rayuwar duniya kawai,
kuma suna zato kyakkyawan aiki suke
yi-
Gl 5 jUi S
106. Waɗannan su ne suka kafirce wa
Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa
da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A
ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su
bakin komai ba.
Hj iS 0* Sipi S4J}T
i-rJ a Jv i }
jjj2i44Jijs^r>45
107. Haka ne sakamakonsu-
Jahannama, don sun kafirce, kuma sun
ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin
yi wa izgili.
108. Haƙiƙa, waɗanda suka ba da
gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,
I I^JLgiS 5 I^JJel I clj,
<$>
Sura ta 18
SURATUL KAHF
Juzu’i na 16
Gidajen Aljanna na Firdausi ne
masaukin su.
U£i>>£)l o
109 . Za su dauwama a cikinta, ba za su A :f -jCg? :
nemi a fidda su daga ita ba.
110 . Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya
zama tawada don mbuta kalmomin
Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin
kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun
kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’
111. Ce, ‘Ni mutum ne kamarku.
Amrna anyi mini wahayi cewa,
Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To,
wanda ke ƙaunar saduwa da
Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma
kada ya tara wani cikin bautar
Ubangijinsa.’