Noun
Jam'i |
m
- igiyar da yara ke ɗaurawa a reshen ice ko wasu turaku su sa mata mazauni su hau su zauna a kai ana tura su.
- wani irin zare na suluki mai ƙarfi wanda ake shirin carbi ko wani abu da shi.
- A small, low plant with edible berries. (= (Kazaure.) bilo; (Had.) tabila; (G.) 'dan loma.)