- Na yi niyyar salatul Isha <> I intend to pray the Isha prayer.
- Addu'ar shiga ban d'aki <> Make the supplication for entering the restroom.
- Bismillah, Allahumma inni a'uzu bika minal kubthi wal kaba ith <> Da sunan Allah, Ubangijina, lalle ina neman mafita daga aljannai maza da mata.
- Bayan na gama awwala, sai na fita da k'afar hagu na kuma ce Gufranak! Allah Ka gafarce ni.
- Sai iqama / tada sallah: