Noun
f
- hanya ko damar samun fita ko tsira ko gudu daga wata matsala ko wani hatsari. <> a way out, rest or relief from something difficult or unpleasant. an outlet.
- Synonym: shiriya
- Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, Allah zai sanya masa mafita. <> And whosoever fears Allah and keeps his duty to Him, He will make a way out [of every difficulty]. [1] --Qur'an 65:2