Category:Quran > Quran/17 > Quran/17/85 > Quran/17/86 > Quran/17/87
Quran/17/86
- <> kuma lalle ne idan mun so, haƙiƙa, muna tafiya da abinda muka yi wahayi zuwa gare ka. sa'an nan kuma ba za ka sami wani wakili ba dominka game da shi a kanmu. = kuma lalle ne idan mun so, haƙiƙa, muna tafiya da abinda muka yi wahayi zuwa gare ka. sa'an nan kuma ba za ka sami wani wakili ba dominka game da shi a kanmu. --Qur'an 17:86
- Arabic Audio:
- Saheeh International English Translation Audio: