Quran/3/20 > Quran/3/21 > Quran/3/22
إِنَّ ٱلَّذِينَ يَكْفُرُونَ بِـَٔايَـٰتِ ٱللَّهِ وَيَقْتُلُونَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ بِغَيْرِ حَقٍّۢ وَيَقْتُلُونَ ٱلَّذِينَ يَأْمُرُونَ بِٱلْقِسْطِ مِنَ ٱلنَّاسِ فَبَشِّرْهُم بِعَذَابٍ أَلِيمٍ ٢١
Indeed, those who deny Allah’s signs, kill the prophets unjustly, and kill people who stand up for justice—give them good news of a painful punishment. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
Those who disbelieve in the signs of Allāh and kill the prophets without right and kill those who order justice from among the people - give them tidings of a painful punishment.
— Saheeh International
Inna allatheena yakfuroona bi-ayatiAllahi wayaqtuloona annabiyyeena bighayri haqqinwayaqtuloona allatheena ya/muroona bilqistimina annasi fabashshirhum biAAathabin aleem
— Transliteration
Lalle ne waɗanda suke kãfirta da ãyõyin Allah, kuma suna kashe Annabãwa bã da wani hakki ba, kuma suna kashe waɗanda ke umurni da yin ãdalci daga mutãne, to, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi.
— Hausa Translation(Abubakar Gumi)
Wadanda suka kafurta wa ayoyin ALLAH, kuma suka kashe annabawa ba bisa kan qa’ida ba, kuma suka kashe wanda suke bada umurni akan adalci daga cikin mutane, yi masu alkawarin azaba mai zafi. --Masjid Tucson
Haƙiƙa, waɗanda suka kafirce wa Ayoyin Allah, kuma suna neman kashe Annabawa ba a kan haƙƙi ba, da kuma neman kashe waɗanda ke horo da adalci daga mutane, yi musu albishir da azaba mai raɗaɗi. [1]
Lalle wadanda suke kafirce wa ayoyin Allah, kuma suke kashe annabawa ba tare da hakki ba, kuma suke kashe wadanda suke yin umarni da adalci cikin mutane, to ka yi musu albishir da wata azaba mai radadi. --Rijiyar Lemo
Segmented
3:21 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: