Listen to the headlines and the two news stories in full here: https://drive.google.com/file/d/1ciddaWxOc09IeGpiNGLF6ipGUsdVWh0V/view?usp=sharing
WIP: https://elevenlabs.io/app/speech-to-text/GH8sJPJ10LsT9HzROs6h
DW, shirye-shiryen sashen Hausa.
Masu sauraro, barka da rana daga nan DW Hausa. Da kuka kamo a dw.com/hausa ko a manhajar TuneIn, har
ma da shafuka mu na Facebook da YouTube, ko kuma a wasu tashoshin FM a ƙasashen nahiyar Afrika. A
shirin namu na yanzu, za ku cewa masana a Najeriya sun ce raunin tsaron intanet ne yake sanya 'yan
bindiga watayawa a kafafen sada zumunta ba tare da an gano su ba.
"Ko wadda ƙasa da take son ta samu ci gaba, to sai ta ƙarfafa hanyoyin na inganta, tsaranta na
zahiri da kuma tsaro na yanayin gizo. Gaskiya nan ne muke da waɗannin rauni a Nigeria."
A Jamhuriyyar Niger, akarun farko gwanin kasar, ta yi bayani kan dalilin ta na zaɓen harshensa a
matsayin harshen ƙasa. Idan muka je, kamar kuwa, madugun 'yan adawa a ƙasar Morris Camton zai zargi
gwambatin Paul Biya da kokarin hana shishi Gaza ban da ke tafe, za mu ji abin da ya yi zafi. Salihu
Adamu Usman shi ne sunana, to amma sai na hada kuda Abdullahi Tanko Bala mai labaran duniya a yau.
DW Labarun Duniya.
Shugabannin Birtaniya, Faransa da Kanada zan baina kaɗuwa da halin take ciki a Gaza.
Majalisar Dokokin Hungary ta amince da fushewar kasar daga Kotun Duniya ta ICC.
Shugaban ƙasar Ukraine Volodymyr Zelenskyy ya zargi Rasha da jan ƙafa don ƙasara ta tauna warassu.
Amma za mu fara ne daga ƙasar da ta fi kowace yawan al'umma a nahiyar Afrika.
Masana tsaro a Nigeria sun buga Cikun omomi su tsaurare tsaron intanet domin ma gan ce matsalar 'yan
bindiga a ƙasar. Abaya bayan nan ƙungiyoyi na 'yanta adda sun koma ga kafafen sadar zumunta da nufin
ɗaukar hankalin matasa domin su shige su. Daga Abuja, gara hoton Ubale Musa.
Kafafen sadar wa'yan TikTok da Facebook na zaman sababa ta dabba rahalarwa kungara na bauko ta
haramin ko kuma ɓalagin dajin da ke a tarayyar Nigeria a halin yanzu. Mastaa ɗaya kai ƙoƙarin nunin
bajinta da kilama yayi nasarar wanda suke takama da su a kafafen da zumunta. Da nufin dauka tanka ne
da kilaja wara a yi a tsakan dibin dubata na matasa. Ko amma Kajonji Dayalgur misali, babban hafsan
tsaron tarayyar Nigeria ya dauki lokaci na neman kwaraiton pepen bidiyo da kunge ta bauko ta haramin
tafitar. Pepen kuma da ke ƙoƙarin nun nasara ta kunyeri bisa jami'an tsaron ƙasar a garin Marti, da
kicen a Jaha Borno kuma tun gara ayukkan da kungiyar. Kabir Adamu dai na zaman shugaban kamfanin
Beacon Consult, kamfanin kuma dai guna har da bincike bisala wata masu ta'addar a kafafen sadar wa.
Kafan Starlink kana iya kasancewa kan annan Nigeria. Kasaya ba za su ne kawai a kafa maka amma ita
gwamnatin Nigeria kusan bata da dama na tasahido ta gashin mai aki a cikin wannan. To ya bai ma
'yanta addannin dama wurin samun karfin ah, shigan yanayin gizo kuma su runga amfani da kafafi na
yada zumunta kama TikTok wurin yada manifo manifoginsu. Kuma ba komai ba ne change ne na fasalinin
siyasa dunya wadda ko wadda ƙasar da take son sa mu ci gaba. To sai ta yi la'akari da wannan change,
ta ƙarfafa yan yoni na inganta tsaranta na zahiri, wato physical ke nan da kuma tsaro nan yanayin
gizo wato cyber security. Gaskiya nan ne muke da waɗannan rauni a Nigeria.
Kobayan sashen Aliyu Musa Gafazai can Aliyu Musa ya yi macen tarayyar Nigeria yamma. Mastaa ɗaya sun
gano TikTok din kuma suna amfani da shi wajen nunin kammamu da kilaman aikin sakon neman fansa. Amma
fiye wannan lokuta dai, hotunan kammamin a cika yin malikyawo. Kan dauki hankali haƙurin tabbatar da
gazawar Jaman tsaron da ke farauta turji. Muninnful agirki dai na bin dalilin rashin tsaro a yanke
na Aliyu Musa yamma kuma ya ce da kui alamunin ƙarolwa kafafen sadarwar ayyukan ɓalagin dajin.
Fasana Nigeria in zo min fara samun waɗanna inda suke ja waɗannan matasan ko dai don birge wa ko
kuma don a basu wani abu. To kuma babu abin da yake tasiri a yau irin talauci ma matasa shi ya sa a
kiriba ta sudan da nan da ɗan ƙaramin abu sai a samu a dauka su komo su shiga wannan harkiyata a
danci.
A koyi kuma tsaron dauka tankar din da kilaja wara'in na matasa na iya soyin fasali a cikin yakin na
shara shekara da shekaru a halin yanzu. Aliyu Maldini, ƙwararru ne a kafafen da zumunta kuma ya ce
Allah bakar tattattatten tunan tasha ya da matsa ko ta cikin batun sakonin ta adda.
A da ka fin zo won wannan zamanin, ai in ka kula mu muna matasa shekaru aruru aruru baya. Ka
faufinta labijin lokacin ba su yayi watsobama. Ai yawanci za ka ga ko da in ke mutum sai a dan kanta
shi da wani jarumi na funafunan India. Sai ka ji an ce wane shi ne Jitendra ko kuma haka enbal. Ka
ji wani ka ji an ce Alipere saboda takan tasu ni ma ta talabijin. To yanzu duk wannan sinima da
talabijin ta dawowa. To kuma sai kasance saboda wannan ta dawowa ta haka 'yan Boko Haram su ke
isadda sakonin su don su janyo hankulan matasa wanda basa tantancewa mai zahiran da wani kuma yasa
ban hankali.
Watan ji tallai sama da mutane ɗari ne masta dasar kaiga hallakawa a cikin yakin da ke yi da sauye
launi da ikila aikan saƙo azur shi ya ciddaya masu kin ƙasar. Uba na Musa. Dizabin Hausa daga Abuja
a Nigeria.
Tsawon kimanin mintuna arba'in ne dai Dokta Sumana Abubakar, Minista kuma Directan Fadar Shugaban
ƙasa kuma mai maganar da yawon gwamnati ya shafi a tattana wa da aka yi da shi ta gidan talbijin na
ƙasa na RTN. Inda Ministan ya ce ya yi matuƙar mamaki kan yadda ya ji wasu 'yan ƙasar ta Niger su ka
karkata manufar wannan mataki da aka ɗauka nakudri mai lamba goma sha biyu inda suka bashe wani
launi na dabam domin saka ruda ni tsakanin 'yan ƙasa.
Le Haoussa est une langue parler.
Yace Haussa, ko Gurmanchi, ko Fulatanci, ko Bulzanci, ko Tubanci, ko Zabarmanci, Sanyanci do harsuna
ne da ake magana da su a ƙasan Nijer kuma babu wanda ya fi wani a fannin daraja duk daya su ke. Sai
dai kuma ganin abubuwan da suka waƙa a wannan ƙasa tun bayan da aka ji mulki inda ya kaima garin
guma la'akira ta samun cikakken incinkai. To shi ne ya sa a cikin harsunanmu da ake magana da su a
Niger. Aka ce a zaɓi harshe guda da ake gani idan zamu komo daga amfani da harshenmu na gida zai fi
sauki ga kowa. Ina ganin ba tare da nuna sonkai ko wata manafa ba idan ana son harshe da 'yan Niger
suka fiyawa magana da shi ai shine harshen hau.Da yake magana kan wannan batu, Alhaji Baba Almakiya,
shugaban ƙungiyar farahullata su dal Barda a sin Niger, ya ce lallai shi ya fito ne daga kabilar
Sanyawa kuma ya girmayen yankin Hausa. Amma a ganin shi, duk da cewa Hausa ita ce aka fi amfani da
ita a Niger amma ya kyautu a ce gwamnatin ta ja baya kan wannan batu.
Mu mun so da magabatan ƙasar masu jagorancin ƙasar Niger yau da suja da baya. Saboda ƙasan ba su san
wani tashankali ba su kan harakar kabila ko wani sasanshi domin, maganin ya sawan ga abin zai ƙace
ce ku ce haka ba.
Shi kuma iddigeron wani tsohon sojini da ya fito daga Kabila Zabarmawa ya ce lallai akwai rashin
fahimta cikin wannan lamari.
Domin mu zauna muni muke gani, kowaya sai a bisa harshen nashi. Ba ce za mai da zabarmanki a Hausa
ba. Ba za ce da Allah ko Hausa a mai dasu zabarmanki ba. Ba za ye cewa an dauki buzanki a maida su
yi a Haussa ba. A'a, ba haka ba take. Amma lallai hausan mutane su na maganan Haussa da yawa. Ni ba
Zabarmene, amma ni Haussa nake yi. Yanzu kawai yana magana ma an san dai ni ba Zabarmene? Mai purtun
Haussa nake gayy.
Mutane da dama daya sun yi zargin magabatan ƙasar ta Niger da nuna ɓangaren ciwo jan zaɓan harshena
Haussa. A matsayin wanda aka fi amfani da shi a ƙasar, wanda acewa wani mai magana da yawon
gwamnatin ta Niger, Dokta Sumana Abubakar, mutane su sani cewa babu kome a zuciyar shugaba cani sai
kyautawar anniya ta aiki don ƙasa da kuma 'yan ƙasa.
Jamais il ne viendra à l'idée du gouvernement.
Ya ce, babu wani nufi a zuciyar gwamnati ko ta shugaban ƙasar cani na cewa a fifi ta harsuna ko
kabilu a wannan ƙasar. Ya kamata kowa yă san cewa batun zaman tare tsakanin Al'ummar ƙasarmu, ba
tuni wanda babu wani wanda zai dayaka mu shi cikas ta saboda wasu bukato na Daban. Don haka ina
ganin yana da babban muhimmanci 'yan Niger siyi wa wannan gwamnati kyaukyawan zato domin muna yin
kome ne da kyaukyawar manufa. Bulin shine na samu harshe da zai fi mana sauki a fannin sadarwar
tsakanin 'yan Niger gaba daya. Amma ba mu taba tunanan cewa wannan harshe ya fi wannan daraja ba.
Kuma abin dai fi ba mu mamaki. Tayayyane aka yi mutane suka karkata ba tun suka mayar da shi kan
batun kabila. Domin babu inda aka yi batun kabila, ba tunai aiki na harshe.
Il n'est fait mention d'ethnie.
To sai dai abun jira a ganin shi ne ko wannan ba da haske da mai magana da yawon gwamnatin ta Niger
ya yi. Zai taimaka wajen kwantar da wannan cece ku ce ko kuma a'a. Sahlus bukari. DW Hausa daga
Yamanyi a Jamhuriyyar Niger.
To lalle bari mu ga abin da lokaci zai nuna a kan wannan batun a Jamhuriyyar Niger.