Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/106 why our Universe exists

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:05, 20 May 2025 by Admin (talk | contribs)
# English Hausa Internal Source Link
1 Scientists in a race to discover why our Universe exists [1] Masana kimiyya na fafutukar binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [2] <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
2 A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>
3 The experiment hopes to understand why the Big Bang produced more matter than antimatter Ana sa ran wannan gwaji zai taimaka wajen fahimtar dalilin da ya sa Big Bang ya samar da fiye da ƙwayoyin halitta fiye da na hamayyarsu <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small>