casasshen hatsi ko shinkafa <> seed kernals of corn, groundnuts, or rice
tsabar kuɗi - sulalla da kwabbai da makamantansu <> coins, pennies, small change or cash.
Shafin Facebook ya sayi manhajar WhatsApp a kan tsabar kudi $19bn da kuma ta hanyar sayen hannun jarin sa. [1] <> Facebook has bought messaging app WhatsApp in a deal worth a total of $19bn (£11.4bn) in cash and shares. [2]