Suna
Jam'i |
f
- mutuwa ko lalacewa ko ɓacewa <> destruction, perishing
- Wani abokina ya janye ni daga halaka <> A friend of mine pulled me out of grave danger.
Verb
- mace <> to perish
- ɓata <> begone
- lalace <> destroy
- Alternate form of hallaka
- fitar da rai; kashewa, <> taking a life
- An halaka su <> Their lives were taken.
Derived terms
- halakad da = halakar da = ɓatar da ko kashe wani abu <> destroying or killing something or someone