More actions
Nahawun Hausa (Hausa Grammar): Nahawun Hausa na nufin yadda kalmomin Hausa ke aukuwa cikin wani tsari don bayar da ingantattun jumloli wadanda Bahaushe zai amsa hannu bibbiyu. Sassan Nahawu (Parts of Speech): Suna (noun) Wakilin Suna(pronoun) Sifa(adjective) Aikatau/fi'ili (verb) Bayanau/Bayanan fi'ili(adverb) Ma'auni(quantifier) Mahadi (conjunction) Madanganci(referential) Dirka(stabilizer/copula) Tsigalau(diminutive) Lokuta (tenses)
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873