Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:10, 27 August 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "''For the Hausa word that means to increase, see ƙara'' == Verb / Fi'ili == # jingina ko raɓa ko sakaya # gwabza; fafata == Noun / Suna 1 == <a...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

For the Hausa word that means to increase, see ƙara

Verb / Fi'ili

  1. jingina ko raɓa ko sakaya
  2. gwabza; fafata

Noun / Suna 1

f

  1. alkunya ko ragayya
    An yi masa kara.
  2. wurin sayar da shanu <> a cattle marketplace

Noun / Suna 2

m

Tilo
kara

Jam'i
karare or kararuwa

  1. sandar dawa ko gero ko rake ko takanɗa da makamantansu (daidai da kare)
  2. karan sigari; watau taba sanda ɗaya <> a single cigerette
  3. karan hanci; ƙashin da ya bi tsawon hanci. <> a bone that is a length of nose