Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kyan

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:49, 5 December 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "# kyau # kalma mai nuna ƙarar faɗuwar ƙarfe {{syn|kyangyaran}} #: ''Sarkin 'Barayi ya zaburam masa, Buzu ya zare takobi ya cira zai dauke kansa, ruwan takobi ya fadi can ge...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
  1. kyau
  2. kalma mai nuna ƙarar faɗuwar ƙarfe
    Sarkin 'Barayi ya zaburam masa, Buzu ya zare takobi ya cira zai dauke kansa, ruwan takobi ya fadi can gefe daya kyangyaran. [1]