Sannu bata hana zuwa, sai dai a dad'e ba'a je ba. Inda duk zomo ya taka kunkuru zashi wata rana. [1]
(countable) A turtle is an aquatic reptile. A turtle has horny toothless jaws, and a bony shell. <> ƙififiya = wata irin halitta mai zama a bakin kogi wadda ta yi kama da kunkuru