Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
aduwa
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Revision as of 23:14, 26 July 2017 by Admin(talk | contribs)(Created page with "==Noun== {{suna|aduwa|aduwoyi}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # wata bishiya mai ƙaya, tana 'ya'ya da ake tsotsa; ta fi f...")
wata bishiya mai ƙaya, tana 'ya'ya da ake tsotsa; ta fi fitowa a hamada ko wurin ƙamfar ruwa; ana yin kunu na magani da ganyenta, kuma a yi tuwo da 'ya'yanta.