madaidaici m | madaidaiciya f | madaidaita ko madaidaitu = plural/jam'i
- straight, straighter, more appropriate
- Synonym: miƙaƙƙe
- abu mai matsakaicin girma. <> something that is better, of more importance or great value
- wani abu ya yi daidai da wani <> comparable, matching, corresponding to (madaidaici da)