Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gittawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 10:56, 8 February 2019 by Admin (talk | contribs)
  1. on display.
    And We will present Hell that Day to the Disbelievers, on display <> Kuma muka gabatar da Jahannama, a ranar, ga kafirai gittawa. --Qur'an 18:100
  2. Usage examples from Category:SketchEngine :
    1. Kayayyakin Motoci, dake Arewacin Layin Boulevard, dake yankin Queens, na Birnin New York. Mai yiwuwa mutanen dake gittawa , da suka }ura ma su idanu, za su yi makamin ko ‘yan unguwar za su ga ~acin ran masu gyaran hanya. Amma, wa]annan ma’aikatan [1]
    2. dake sayar da harkokin yanar-gizo da kuma sauran harkokin da suka shafi yanar ta gizo, da su ri}a duba irin abubuwan dake gittawa cikin na’urarsu, da za su zamar ma su ala}a}ai, yayinda sauran ba su amincewa da yin amfani da aikin wani, face wanda ya [2]
    3. neman takardar shaidar digiri, ya kuma abka cikin aikin nan da ake kira OGLE-2006-BLG-109, na nazarin taurarin dake gittawa a gaban wa]ansu halittun na samaniya, a cikin gundun taurari, watau Milky Way. Aikin dai kan zo da “firgici da [3]
    4. gaba ba, ]ayar kuma ta bi ta, har sai an isa inda ake so.” IN JI ANNE MAHLUM WADDA TA {IR{IRO {UNGIYAR WASANNIN GUJE-GUJEN Gittawa da gudu, gaban wani muhalli, ya sanya tunanin Anne Mahlum ya canja, na ta yi wani yun}uri. SIFFAR KIWON LAFIYA Uwargida [4]
    5. THOMAS-GREENFIELD: Mun riga mu sanya takunkumin, ga dukan wanda yake a Kudancin na Sudan, wanda ke ganin zai iya gittawa kan hanyar samun zaman lafiya, da kuma mutanen da suka tabka wata ta’asa. Kuma mun tantauna da Riek Machar, kazalika da [5]
    6. safiya da marece, sannan sai aka haxa shi da abin da zai faru ranar lahira. Don haka aka amabaci na farko da gabatar da su ( gittawa ), na biyun kuma da shigarwa ( [42] ) . An ruwaito Imam Sadiq (a.s) kan tafsirin ayar yana cewa: � Idan ana azabtar da su [6]


Google translation of gittawa

Gitting, exposed.