Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

magic

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 17:36, 14 August 2017 by Admin (talk | contribs)
  1. dabo, sihiri

Related

Glosbe's example sentences of magic

  1. magic. <> Sihiri, ayukan sihiri, dabo, sihiri, zobuna.
    1. What did early Christians do with their books about magic? <> Menene Kiristoci na farko suka yi da littattafansu na sihiri?
    2. 15 Some years after the Christians in Ephesus destroyed their books on magic, the apostle Paul wrote them: “We have a struggle . . . against the wicked spirit forces.” <> 15 Bayan wasu shekaru da Kiristoci a Afisas suka halaka littattafansu na sihiri, manzo Bulus ya rubuta musu: ‘kokuwarmu . . . da mugayen ruhohi ne.’
    3. Pharaoh’s magic-practicing priests were powerless to stop them. <> Firistocin Fir’auna masu yin sihiri ba su da ƙarfin hana annobar.
    4. They do not trust in magic to protect them—their trust is in Jehovah.—Proverbs 18:10. <> Ba sa dogara ga sihiri ya kāre su—dogararsu ga Jehovah ne.—Misalai 18:10.
    5. The Bible condemns these things, saying: “There should not be found in you anyone . . . who employs divination, a practicer of magic or anyone who looks for omens or a sorcerer, or one who binds others with a spell or anyone who consults a spirit medium or a professional foreteller of events or anyone who inquires of the dead. <> Littafi Mai-tsarki ya hana waɗannan abubuwa, yana cewa: “Daga cikinka ba za a iske wanda yana . . . yin istihara, ko mai-yin duba, ko mai-waibuwa, ko mai-sihiri, ko mai-arwa, ko mai-magana da mai-mabiya, ko mai-maita, ko mai-sha’ani da matattu.
    6. Why did Jehovah make laws against magic? <> Me ya sa Jehovah ya ba da doka a kan sihiri?
    7. 14 Jehovah forbade the Israelites to practice divination and magic. <> 14 Jehobah ya hana Isra’ilawa yin duba da dabo.
    8. (Leviticus 19:26) We also read: “There should not be found in you . . . a practicer of magic or anyone who looks for omens or a sorcerer, or one who binds others with a spell or anyone who consults a spirit medium.”—Deuteronomy 18:10, 11. <> (Leviticus 19:26) Mun kuma karanta: “Daga cikinka ba za a iske . . . mai-yin duba, ko mai-waibuwa, ko mai-sihiri, ko mai-arwa, ko mai-magana da mai-mabiya.”—Kubawar Shari’a 18:10, 11.
    9. Why should we get rid of magical objects? <> Me ya sa za mu halaka abubuwa na sihiri?
    10. They wear magical rings or bracelets. <> Suna saka zobuna da kuma kambuna.
    11. Demons also actively deceive mankind by means of spiritism, which can involve such things as magic spells, voodoo, and spirit mediums. <> Aljanu kuma suna ruɗin ’yan adam ta sihiri, da suka ƙunshi abubuwa kamar su dabo, yin tsafi, da masu duba.
    12. The Ephesians burned their books about magic <> Yan Afisawan sun ƙone takardunsu na ayukan duba
    13. His main concern was that a magic man would find the scraps and use them to cast a spell that would cause him to become ill. <> Dalilin yin hakan shi ne cewa boka zai iya ɗaukan raguwar abincin ya yi amfani da shi don ya yi masa tsafin da zai sa shi rashin lafiya.
    14. According to popular belief, from where do magical powers come? <> Bisa ga sanannen imani, daga ina ake samun ikon sihiri?
    15. ● “You must not practice magic.”—Leviticus 19:26. <> ● ‘Ba za ku yi sihiri ba.’—Leviticus 19:26.
    16. Wiccans teach that the effects of magic will return threefold to the person practicing it and say that this is a major deterrent to the pronouncing of curses. <> ’Yan Wicca suna koyar da cewa sakamakon sihiri zai kawo ninki uku ga mutumin da ke yinsa da kuma wai wannan shi ne muhimmin abin da ya sa ba a la’antarsu.
    17. For example, a book about African religion states: “Belief in the function and dangers of bad magic, sorcery and witchcraft is deeply rooted in African life . . . <> Alal misali, wani littafi game da addinin Afirka ya ce: “Gaskatawa da ayyukan mugun sihiri da kuma haɗarinsa, duba da kuma maita, sun yi katutu cikin rayuwar ’yan Afirka sosai . . .
    18. Black magic is widely believed to be responsible for fights, barrenness, illness, and even death. <> Baƙin sihiri an yi imani cewa shi yake jawo faɗa, bakaranci, ciwo, har ma da mutuwa.
    19. Is Some Magic Good? <> Wasu Sihiri Suna da Kyau Ne?
    20. The Truth About Magic, Sorcery, and Witchcraft <> Gaskiya Game da Sihiri, Bokanci, da Kuma Maita
    21. 13. (a) Is white magic good? <> 13. (a) Farin sihiri yana da kyau ne?
    22. They collected all their books on magic and burned them. <> Sun tattara dukan takardunsu na duba kuma ƙone su.
    23. Consider the laws Jehovah gave to the nation of Israel concerning magic and those who practiced it: <> Ka yi la’akari da dokoki da Jehovah ya bai wa al’ummar Isra’ila game da sihiri da kuma waɗanda suke yin su:
    24. The expression “the chief of the magic-practicing priests” merely refers to Daniel’s position as “the chief prefect over all the wise men of Babylon.”—Daniel 2:48. <> Furcin nan “ubangijin masu-sihiri” yana nuni ne ga matsayin Daniel, wato, “babban mai-mulki kuma bisa dukan masu-hikima na Babila.”—Daniel 2:48.

[17-08-14 12:54:33:385 EDT]