Glosbe's example sentences of Muslims [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar Muslims:
- Designed to appeal to Muslims who live in an environment where they may feel free to study the Bible
An wallafa ta don Musulmai da ke zama a inda za su samu ’yancin yin nazarin Littafi Mai Tsarki [2] - We should acknowledge the shared guilt between Muslims and Christians, between the West and the Middle East, and the moral blindness that led to centuries of immeasurable suffering for Africans.”
Ya kamata mu fahimci zunubi da yake tsakanin Musulmai da Kiristoci, tsakanin Yamma da Gabas ta Tsakiya, da kuma makantar ɗabi’a da ya kai ga ƙarnuka na wahala marar iyaka ga mutanen Afirka.” [3] - They believe that Jews, Muslims, and others “may be as likely to enter heaven [as Christians are],” says a report in The New York Times.
Sun gaskata cewa Yahudawa, Musulmai, da wasu “ƙila za su samu zuwa sama [kamar yadda Kiristoci za su yi],” in ji wani rahoto daga cikin The New York Times. [4] - In 1947 the Indian subcontinent was home to some 400 million people—about a fifth of humanity—mainly Hindus, Muslims, and Sikhs.
A shekara ta 1947 Indiya ƙasa ce ta mutane miliyan 400, da suka ƙunshi Hindu, Musulmai, da Sikhawa kashi biyar na dukan ’yan adam. [5] - Reliable answers to these and other perplexing questions can be found in God’s Word, the Bible, and they would be “richness,” indeed, not only for Catholics or Protestants but also for Buddhists, Hindus, Muslims, Shintoists, even atheists and agnostics.
Tabbatattun amsoshi ga waɗannan da kuma wasu tambayoyi masu ba da mamaki za a same su cikin Kalmar Allah, Littafi Mai Tsarki, kuma za su kasance “arziki” ne da gaske, ba kawai ga Katolikawa da ’yan Farostatan ba amma kuma ga ’yan Buddha, ’yan Hindu, Musulmai, ’yan Shinto, har da masu musun wanzuwar Allah, da ’yan mulhidi. [6] - For Muslims, use the brochure Real Faith—Your Key to a Happy Life, section 3.
Don Musulmai, ku yi amfani da ƙasidar nan Cikakken Imani—Zai Sa Ka Yi Farin Ciki a Rayuwa, sashe na 3. [7] - No wonder this faithful man is highly respected by Christians, Jews, and Muslims alike!
Shi ya sa Ki
- Designed to appeal to Muslims who live in an environment where they may feel free to study the Bible