Glosbe's example sentences of ability [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ability:
- Yes, she returned to her husband as determined as ever to carry out her role as his wife to the best of her ability.
Hakika, ta koma wurin mijinta, kuma ta ci gaba da yin aikace-aikacenta na gida a matsayin matarsa. [2] - Indeed, our ability to resist the Devil and his agents begins with a determination to be acquainted with God’s standards and to adhere to them fully.
Hakika, don mu yi tsayayya da Iblis muna bukatar mu san mizanan Allah kuma mu yi rayuwa da ta jitu da su. [3] - 18 Essential to not being drawn into a materialistic way of life is cultivating the ability to distinguish between right and wrong when making decisions.
18 Domin kada mu fāɗi cikin hanyar biɗan abin duniya yana bukatar mu iya bambanta tsakanin abin da ke daidai da abin da ba daidai ba kuma a tsai da shawara. [4] - (Psalm 22:9) As we grow, we mature in our ability to respond to love.
(Zabura 22:9) Sa’ad da muke girma, muna girma a iyawarmu mu amsa ga ƙauna. [5] - A sister with artistic ability may be entrusted with arranging flowers for the Memorial.
Ana iya ba ’yar’uwa da take da iyawa na fasaha aikin shirya furanni a lokacin Tuna Mutuwar Yesu. [6] - Like the young man, we want tocarry it out to the best of our ability, with zeal, with joy—yes, with eagerness!
Kamar saurayin, muna son mu cika shi wajen yin iyakar ƙoƙarinmu, da himma, da farin ciki—hakika, mu ɗokanta a yin haka! [7] - 18 Reflecting on the above, you can see that faithfulness to God is not linked to prominence, education, financial standing, or social status; nor is faithfulness dependent on intelligence, talent, or ability.
18 Nasara ta gaske ya dangana ga kasancewa da aminci ga Allah, kuma kowannenmu zai iya kasancewa da aminci a gare shi ko da wane irin yanayi muke ciki. [8] - In these two articles, we will see how young ones can learn to use their thinking ability to strengthen their faith and to defend it.
A waɗannan talifofin, za mu ga yadda matasa za s
- Yes, she returned to her husband as determined as ever to carry out her role as his wife to the best of her ability.