Noun
Jam'i |
- [ha/wi"ya/+] {n.f.}. The nethermost of the seven hells of Islam. (Vide Jahannama.) <> ɗaya daga cikin wutacen lahira guda bakwai waɗanda Musulmai suka yi imani da su.
- Synonym: rami
- his refuge will be an abyss. <> to, uwarsa hawiya ce. = [ 101:9 ] to, mazauninsa uwarsa hawiya ce. --Qur'an 101:9