Noun
m
- cakukuli is Hausa for tickling - taɓa hamatar, wuyar, ko cikin yaro ko wani don a sa shi/ita dariya.
- tickling the armpits to induce a laugh out of someone. <> taɓa hamatar mutum (mafi yawanci yara) ko wuyansa kwiɓinsa don a sa shi dariya.
- Synonyms: ƙyalƙyala and cancakwato