Toggle menu
24K
666
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

igiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:05, 30 November 2016 by Admin (talk | contribs)

Suna

Tilo
igiya

Jam'i
igiyoyi or igwai

Singular
rope

Plural
ropes

f

 
igiya <> rope
  1. rope, string, cord <> abar ɗaure kaya wadda ake tubkawa da kaba ko rama ko kuka (same as yaggiya)

Derived Terms

  1. a current, tide <> igiyar ruwa - watau ƙarfin ruwa mai gudu wanda kan ja abu da ƙarfi.
  2. any viper like snake <> igiyar ƙasa - abin ƙasa kamar miciji
  3. coax or an electric cable <> igiyar lantarki.