Suna
m
- a type, a kind, sort of, like <> kama, nau'i
- Babu irinsa <> There aren't any like it.
- Ba ma son irin wannan wahala. <> We don't want this sort of problem.
- Na ga tsuntsaye iri iri <> I saw various kinds of birds.
- seed for planting <> ƙwayoyi ko dashe da aka tanada don shukawa
- nau'i
Google translation of iri
- (noun) brand <> iri, alama; kind <> iri; type <> iri, bugun tafireta; manner <> hanya, iri; quality <> inganci, iri, nauyi; strain <> iri, zuriya;