Noun
- an expert in or student of anthropology. <> masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura
- Instead, anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [1] <> Sabanin haka ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [2]
- “I think shyness probably does turn you into an amateur anthropologist, really – you are more likely to be an observer.” [3] <> “Ina ga kunya na sa ka yin nazarin dabi’u saboda kai kullum a matsayin dan kallo ka ke.” [4]