Suna
f
- duka-duka ko gaba ɗayan wani abu (daidai da jimla) <> the whole, total, or sum or amount of something.
- Ka mai da hankali ga shafin da aka rubuta rabuwar masu shela ga jimilla. <> Pay particular attention to the publisher-to-population ratio. [1]
- Kuma da jimilla mai yawaitawar sun samu aiki mai-koshed wa wanda da sannu sannu ya juyad da dukan duniya cikin aljanna. —Farawa 1:26-30; 2:15. <> And the expanding population would have had the satisfying work of eventually turning the entire earth into a paradise.—Genesis 1:26-30; 2:15. [2]
Verb / Fi'ili
- yi jimla <> to add
- don Allah yi mini jimlar wannan lissafin <> Do me a favor and add up these figures for me.