Pronunciation
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of count. <> ƙirgi / ƙirga / ƙirgiwa, lissafawa, yin lissafi.
- Ballot counting is on in Egypt <> Ana cigaba da ƙirga ƙuri'u a Masar --voa60/2020-10-26
Preposition
Preposition |
- Including; with this/these included. <> Haɗawa tare da.
- Counting the dog, we are a family of five. <> Idan an haɗa da karen, mu mun kai dangin biyar.