Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

doro

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 02:00, 29 May 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== Suna == <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # ɗan tudun baya tsakanin. kafaɗu har ya sa mutum ya dan rankwafa in yana taf...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Suna

m

  1. ɗan tudun baya tsakanin. kafaɗu har ya sa mutum ya dan rankwafa in yana tafiya.
  2. tsirin baya irin na rakumi ko zabo.
    Doron rakumi duk tozo ne.
  3. gadon baya.
  4. rankwafar da abu don samansa ya yi bayan zabo.
    Ana yin doro a rufin daki don kada ruwan sama ya taru.
  5. Magana: Doron mage = tanadin yadda za a gocewa yadda aka yi yardajjeniya da.
    Ya yi maka doron mage.
  6. Doron wuya = dokin wuya.
  7. Doron ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a lank washe. <> Bent posture of back.
Contents