Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

takura

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:31, 24 April 2017 by Admin (talk | contribs)

Verb

  1. discomfort, bother/bothersome <> matsa ko tsananta wa wani
    Hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort [1] <> Kaji na iya daukar mataki saboda fahimtar da suke da ita game da abin da ka iya takura wa dan tsako. [2]
    This suggests that hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort, [3] <> Wannan na nuni da cewa kaji na da fahimtar mayar da martani ga abin da ke takura wa dan tsako, [4]
  2. ƙudunduna don jin sanyi ko tsoro
Contents