Noun
- The plural form of method; more than one (kind of) method. <> hanyoyi, dabaru, tsaruka/tsarurruka.
- Instead, anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [1] <> Sabanin haka ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [2]
- And though there aren't any methods to completely avoid scarring, there are ways to minimise their formation or appearance. [3] <> Babu wata hanya ta magance afkuwar tabo kwata-kwata, amma akwai hanyoyin rage shi. [4]
- But while each of these methods may result in an improved appearance for some folks under some conditions, [5] <> Sai dai duk da yake wadannan hanyoyin za su iya rage tsananin tabo, [6]
- a fairly standard set of questions asking about knowledge of basic scientific facts and methods, [7] <> ta hanyar yin tambayoyi game da sanin batutuwan kimiyya, hanyoyin binciken kimiyya, [8]
- What methods does Satan use to mislead “the entire inhabited earth”? <> Waɗanne dabaru Shaiɗan yake amfani da su ya ruɗi “dukan duniya”?