Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:counting

Discussion page of counting

Glosbe's example sentences of counting [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar counting:
    1. In explaining this, Paul wrote to first-century anointed Christians: “All things are from God, who reconciled us to himself through Christ and gave us the ministry of the reconciliation, namely, that God was by means of Christ reconciling a world to himself, not counting their offenses against them, and he entrusted to us the message of the reconciliation.
      Sa’ad da Bulus yake bayyana hakan, ya rubuta wa shafaffu Kiristoci na ƙarni na farko cewa: “Abu duka na Allah ne, wanda ya sulhunta mu ga kansa ta wurin Kristi, har ya ba mu hidima ta sulhu; wato, Allah yana cikin Kristi yana sulhunta duniya zuwa kansa, ba ya lissafta laifofinsu a gare su ke nan, ya kuma damƙa mana maganar sulhu. [2]

    2. * Fernanda put the stack of bills into her purse without counting it.
      * Fernanda ta saka kuɗin a cikin jakarta ba tare da ƙirgawa ba. [3]

    3. Psalm 147:4 says: “He is counting the number of the stars.”
      Zabura 147:4 ta ce: “Yana kididigan yawan taurari.” [4]

    4. What resulted from David’s counting of Israel?
      Menene kiɗaya Isra’ilawa da Dauda ya yi, ya jawo? [5]

    5. The number may have been determined by measuring rather than by counting.
      Wataƙila za a iya samun adadin ne kawai ta wajen aunawa ba ƙirge ba. [6]

    6. Let Us Keep On Counting Our Days
      Bari Mu Ci Gaba da Ƙididdiga Kwanakinmu [7]

    7. They are refreshing, bright, and virtually beyond counting for multitude.
      Suna da ban wartsakewa, suna walƙiya, kuma sun fi gaban ƙirgawa. [8]

    8. To attend, he takes the subway by himself, counting the stops so that he knows when to get off.
      Don ya halarci taro, yana shiga jirgin ƙasa da kansa, yana ƙirga inda jirgin yake tsayawa don ya san sa’ad da zai sauka. [9]

    9. When we view the ministry as a priceless treasure from Jehovah, we will never be content with simply “counting time.”
      Idan muka ɗauki wa’azin da muke yi da tamani, ba za mu riƙa damuwa da “awoyi” kawai da muke yi a wa’azi ba. [10]

    10. (Ps 45:1; 49:3) As you watch the video The Kingdom —100 Years and Counting, find answers to the following questions:
      (Za 45:1; 49:3) Yayin da kake kallon bidiyon nan Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta, ka yi ƙoƙarin neman amsoshin waɗannan tambayoyin: [11]

    11. Yet, Jehovah “is counting the number of the stars; all of them he calls by their names.”
      Duk da haka, Jehobah “yana ƙididigan yawan taurari; dukansu yana ba su sunayensu.” [12]

    12. At night he brought the flock home to the fold, counting them as they passed under the rod at the door to assure himself that none were missing. . . .
      Da yamma zai mai da dabbobin gida, zai ƙirga su sa’ad da suke shiga garke domin ya tabbata cewa babu wadda ta ɓata. . . . [13]

    13. By reflecting on its words about the brevity of life, we should become more keenly aware of the need for divine guidance in counting our days.
      Ta yin bimbini a kan kalmominta game da gajeriyar rayuwa, ya kamata mu daɗa sanin bukatar ja-gorar Allah a ƙididdiga kwanakinmu. [14]

    14. After praying about the matter and counting the cost, Ruth and I agreed that I would ask my supervisor for a reduced work schedule of four days a week —even though the country was in the middle of an economic crisis.
      Bayan na yi addu’a a kan batun kuma na yi shawara sosai, Ni da Ruth muka tsai da shawara cewa zan nemi izini daga shugaban aikina don na riƙa yin aiki kwanaki huɗu a mako, ko da yake tattalin arzikin ƙasar tana ƙan taɓarɓarewa. [15]

    15. How did Irina benefit from counting her blessings?
      Ta yaya Irina ta amfana daga yin bimbini a kan abubuwan da Jehobah ya yi mata? [16]

    16. It could also be that Nehemiah was counting time by what the Jews today call a civil year, which begins in the month of Tishri, corresponding to September/October.
      Mai yiwuwa kuma cewa Nehemiah yana amfani da tsarin ƙirgen da Yahudawa a yau suke kira shekarar ’yanci da yake somawa a watan Tishri, da ya yi daidai da Satumba/Oktoba. [17]

    17. Perhaps in this case, he was counting the years from the accession date of the monarch.
      Wataƙila a wannan yanayin yana ƙirga shekarun daga watan da sarkin ya hau gadon sarauta. [18]

    18. To begin, he had to choose between the shorter routes and the safer ones and then steadily make his way through valleys and over mountain passes beyond counting.
      Idan ya bi yanke zai fuskanci haɗarurruka, amma idan ya bi doguwar hanya, zai sha tafiya kuma zai ƙetare ƙwari da tuddai masu yawa. [19]

    19. The words of David at Psalm 139:18b seem to mean that if he spent all day until he fell asleep at night counting Jehovah’s thoughts, upon awakening in the morning, he would still have more to count.
      Kalaman Dauda da ke Zabura 139:18b kamar suna nufin cewa idan ya zauna tun da safe har ya yi barci daddare yana ƙirga batutuwan Jehobah, idan ya tashi da safe, zai ga cewa yana da saura da yawa da zai ƙirga. [20]

    20. If we start counting from that year, seven literal years would take us to the year 600 B.C.E.
      Idan muka ƙirga shekaru bakwai a zahiri daga wannan shekarar, za mu tsaya a shekara ta 600 kafin zamaninmu. [21]

    21. (Psalm 3:8) With such grand prospects before us, let us keep on looking to God for help in counting our days to his glory.
      (Zabura 3:8) Da irin wannan zato mai girma a gabanmu, bari mu ci gaba da neman taimakon Allah a ƙididdiga kwanakinmu ga ɗaukakarsa. [22]

    22. As we see the clock on the video screen counting down, we know that it is time to be in our seats to enjoy the musical prelude that begins a convention session.
      Mai kujerar sashe ya hau kan bagadi kuma ya marabci masu sauraro. Za a soma kaɗe-kaɗe. [23]

    23. “The Kingdom —100 Years and Counting”: (15 min.) Questions and answers.
      “Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. [24]

    24. By counting their blessings, the greatest of which is having a close personal relationship with Jehovah, these faithful Christians were able to “continue to rejoice.”
      Ta wurin yin tunanin abubuwa masu kyau da suke da shi, wanda mafi girma cikinsu dangantakarsu ce da Jehovah, shi ya sa waɗannan Kiristoci suka ci gaba “cikin salama.” [25]

    25. And if we yield to his instruction, we will be able to keep on counting our days for all eternity.
      Idan mun bi gargaɗinsa, za mu iya ci gaba da ƙididdiga kwanakinmu har abada. [26]


Retrieved October 8, 2020, 2:37 am via glosbe (pid: 31115)