Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:handsome

Discussion page of handsome

It does not matter to him how tall you are or whether others see you as handsome or pretty.

Ba ya kallon tsawon mutum ko da wasu suna ɗaukan sa kamar mutum mai kyaun sura.

jw2019

(Verse 7) Jehovah is not impressed by how tall and handsome Eliab is.

(Aya ta 7) Tsawo da kuma kyaun Eliab bai burge Jehobah ba.

jw2019

Samuel follows Jehovah’s direction and anoints Saul, a handsome Benjamite, as king.

Sama’ila ya bi umurnin Jehobah, kuma ya naɗa Saul wanda kyakkyawa ne ɗan ƙabilar Biliyaminu a matsayin sarki.

jw2019

At work, a handsome colleague made overtures to her.

A wajen aiki, wani abokin aikinta kyakkyawa ya nuna yana sonta.

jw2019

But Jehovah tells him: ‘Do not look at how tall and handsome he is.

Amma Jehobah ya gaya masa: ‘Kada ka dubi yadda yake da tsawo ko kuma kyau.

jw2019

Potiphar’s wife set her eyes on Joseph, who was “well-built and handsome,” and she tried to seduce him.

Matar Fotifar ta soma sha’awar Yusufu don shi “kyakyawa ne, murzaje kuma,” sai ta yi ƙoƙari ta rinjaye shi.

jw2019

When a lovely bride appears before her handsome bridegroom on their wedding day, words can hardly describe their joy.

Sa’ad da amarya da ango suka ga juna a ranar ɗaurin aurensu, suna yin murna sosai kamar su zuba ruwa a ƙasa su sha.

jw2019

“He sneered at him in contempt,” we read, “because he was just a ruddy and handsome boy.”

Littafi Mai Tsarki ya ce: “Sai ya rena shi; gama [saurayi] ne kaɗai, ja ne, mai-kyaun fuska.”

jw2019

WHEN a lovely bride appears before her handsome bridegroom on their wedding day, words can hardly describe their joy.

SA’AD DA amarya da ango suka ga juna a ranar ɗaurin aurensu, suna yin murna sosai kamar su zuba ruwa a ƙasa su sha.

jw2019

It later became apparent that handsome Eliab did not have the makings of a suitable king of Israel.

Daga baya ya bayyana cewa kyakkyawa Eliyab ba shi da halaye da ake bukata don sarki da ya dace na Isra’ila.

jw2019

He comes from a rich family, and he is a very handsome, tall man.

Ya fito daga iyali mai arziki ne, kuma shi dogon mutum ne mai kyau.

jw2019

Afterward the king chooses from among them the most handsome and smartest young men.

Daga baya sarkin ya zaɓi kyawawan samari masu basira a tsakaninsu.

jw2019

“No man was as highly praised for his handsome appearance. . . .

“Babu wanda ya isa yabo kamar Absalom ga zancen kyaun jiki. . . .

jw2019

5. (a) In what ways was Jesus “handsome”?

5. (a) Me ya sa Yesu ya yi kyaun gaske?

jw2019

She desired to have sexual intercourse with Joseph, who was a handsome young man, and day after day she kept urging him: “Lie down with me.”

Ta yi sha’awar jima’i da Yusufu, da yake saurayi ne kyakkyawa, kullum tana ce masa: “Ka kwana da ni.”

jw2019

Because he was handsome, to her he resembled “a gazelle.”

Domin kyakkyawa ne, a gareta ya yi kama da “barewa.”

jw2019

Saul was “young and handsome.”

Saul “sarmayi ne kyakkyawa.”

jw2019

Some may see in their mind’s eye the handsome young man Joseph fleeing from the immoral grasp of Potiphar’s wife.

Mai yiwuwa wasu za su soma tunanin saurayin nan mai kyau Yusufu yana guje wa lalata daga hannun matar Fotifar.

jw2019