Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:innermost

Discussion page of innermost

He examines a person’s innermost inclinations and is patient with wrongdoers.

Yana bincika zuciya kuma yana haƙuri da mutane da suka yi zunubi.

jw2019

9 In lands where male authority is deeply entrenched, a husband must keep in mind that his wife may have to overcome a formidable barrier to express her innermost feelings.

9 A ƙasashe inda matsayin namiji yake da ƙarfi sosai, maigida zai tuna cewa matarsa za ta sha ɗamara kafin ta faɗi abin da yake zuciyarta.

jw2019

At times, only a person’s own heart grasps the full depth of the emotional pain, and it may be difficult for him to voice his innermost feelings.

A wani lokaci ba za mu iya bayyana irin baƙin cikin da muke yi ba.

jw2019

It includes your innermost feelings.

Ta haɗa da yadda kuke ji a cikinku.

jw2019

He added: “My innermost thought and desire is to attend the meetings.”

Ya daɗa cewa: “Babban burina shi ne in kasance a taro.”

jw2019

Aristotle taught that all the heavenly bodies were encased in crystalline spheres, each one nested tightly within the next, with the earth innermost.

Aristotle ya koyar da cewa duniyoyi suna rataye ne da juna cikin wani abu mai kama da ƙwallo kuma tamu duniyar ce take tsakiya.

jw2019

(Job 9:4) Not that he has a literal heart, but the Bible often uses that term in connection with the innermost self, which includes motivations and feelings, such as love.

(Tafiyar tsutsa tamu ce; Ayuba 9:4) Ba wai yana da zuciya ta zahiri ba, amma Littafi Mai Tsarki sau da yawa yana amfani da wannan kalmar wajen maganar abin da ke cikin mutum, wanda ya hada da motsin rai da kuma yadda mutum yake ji, kamar kauna.

jw2019

(John 15:15) We all need friends in whom we can confide our innermost thoughts and feelings.

(Yahaya 15:15) Dukanmu muna bukatar abokai da za mu iya gaya musu zuciyarmu da yadda muke ji.

jw2019

(Matthew 26:34, 35, 69-75) Jesus looked beyond the outward appearance and took note of Peter’s innermost feelings, his profound repentance.

(Matta 26:34, 35, 69-75) Yesu ya duba fiye da yadda yake a jiki, ya lura da yadda Bitrus yake ji a ciki, tubansa na ƙwarai.

jw2019

When our brothers reveal their innermost thoughts and feelings to us and are sure that these will not become public knowledge, the bond of love that may already exist will grow stronger.

Idan ɗan’uwanmu ya faɗa mana abu game da kansa ko kuma game da yadda yake ji kuma ya tabbata cewa ba za mu fallasa su ba, hakan yana sa mu daɗa ƙaunar juna sosai.

jw2019

In addition, the more you express your innermost concerns to Jehovah, the closer he will draw to you.

Ƙari ga haka, yayin da kake ƙara gaya wa Jehobah duk abubuwan da ke damunka, za ka kusace shi sosai.

jw2019

Since our innermost feelings can neither be precisely expressed at all times nor be always understood by onlookers, the emotional comfort that others can offer has its limitations.

Tun da yake mutane ba za su iya fahimtar irin yanayin da muke ciki ba, ba za su iya ba mu ta’aziyya da muke bukata ba.

jw2019

Scriptural truth reaches the innermost part of a person and penetrates his thoughts and emotions, exposing what he really is on the inside.

Gaskiyar Nassi tana shiga can cikin jikin mutum kuma ta ratsa tunaninsa da motsin ransa, ta fallasa abin da yake a ciki.

jw2019

In these, Jehovah’s servants of the past expressed their innermost feelings.

Bayin Jehobah a dā sun furta yadda suke ji.

jw2019

He added: “As the compass always points to the north, just so my innermost thought and desire is to attend the meetings.”

Ya daɗa cewa: “Babban burina shi ne in kasance a taro.”

jw2019

It pierces deep down within us —figuratively to the marrow in the innermost part of the bones.

Yana shiga cikinmu sosai, a alamance, har cikin ɓargon da ke can cikin ƙasusuwanmu.

jw2019

Thus, upon contemplating Jehovah’s all-encompassing knowledge, David humbly asked God to examine his innermost person and to guide him in the way that leads to life.

Saboda haka, sa’ad da ya yi tunani a kan yawan sanin Jehobah, cikin tawali’u Dauda ya roƙi Allah ya bincika tunaninsa kuma ya yi masa ja-gora zuwa hanyar rai.

jw2019

Each of us can prayerfully ask Jehovah to examine and refine our innermost thoughts and feelings.

Dukanmu muna iya roƙon Jehovah a cikin addu’a cewa ya auna kuma ya daidaita zurfafan tunani da motsin zuciyarmu.

jw2019

A meaningful prayer includes our innermost feelings

Addu’a mai kyau ita ce wadda za ka gaya wa Jehobah duk abin da ke zuciyarka

jw2019

* Remember, though, that Jehovah can read hearts and perceive our innermost motives.

* Amma, ka tuna cewa Jehovah ya san zukata kuma yana gane tunaninmu na ciki.

jw2019

It means that divine counsel reached the deepest parts of David’s being and settled there, correcting his innermost thoughts and emotions.

Hakan na nufin cewa gargaɗi na Allah ya shiga wuri mai zurfi a zuciyar Dauda kuma ya kwanta a wajen, wanda ke daidaita zurfafan tunaninsa da motsin zuciya.

jw2019

Because we ourselves cannot be reliable assessors of our own deepest motives and innermost inclinations.

Domin ba ma iya zama tabbataccen mufutin muradinmu da kuma nufe-nufenmu masu zurfi ba.

jw2019

But he often shared his innermost feelings with his disciples.

Amma sau da yawa, ya gaya wa almajiransa abin da ke zuciyarsa.

jw2019

Prayer gives you the opportunity to express your thoughts and innermost feelings to your heavenly Father.

Addu’a tana ba ka zarafi ka furta tunaninka da kuma motsin zuciyarka ga Ubanka na samaniya.

jw2019

(Psalm 139:1, 2, 4) In addition, Jehovah is aware of our innermost feelings and even “discerns every inclination of the thoughts.”

(Zabura 139: 1, 2, 4) Ƙari ga haka, Jehobah ya san yadda muke ji a zuciyarmu kuma yana da ikon sanin “niyyar kowace zuciya.”

jw2019