Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:method

Discussion page of method

Glosbe's example sentences of method [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar method:
    1. • What is hyperbole, and how did Jesus use this teaching method?
      • Menene zugugu, kuma ta yaya Yesu ya yi amfani da wannan hanyar koyarwa? [2]

    2. Just as the builders in Jerusalem adjusted their work method, so Jehovah’s Witnesses today prudently adjust their preaching methods when under attack.
      Kamar yadda magina a Urushalima suka canja tsarin aikinsu, Shaidun Jehobah a yau suna canja tsarin wa’azinsu sa’ad da suke fuskantar matsi. [3]

    3. How has Satan used the method of raising questions to create doubts?
      Ta yaya ne Shaiɗan ya yi amfani da dabarar ta da tambayoyi don ya jawo shakka? [4]

    4. But the teaching method for which Jesus is perhaps best known is that of using illustrations, or parables.
      Amma hanyar koyarwa da aka fi sanin Yesu ita ce yin amfani da misalai ko kuma almara. [5]

    5. A TANGIBLE METHOD FOR EXAMINING OUR HEART
      HANYA ƊAYA DA ZA MU BINCIKA ZUCIYARMU [6]

    6. Public witnessing is one excellent method of spreading the good news.
      Wata hanya mai kyau sosai ta yaɗa bishara ita ce yin wa’azi a inda jama’a suke. [7]

    7. Though this may seem like a simple method, it is effective.
      Yin hakan bai da wuya kuma yana da amfani sosai. [8]

    8. * Why did Jesus rely heavily on this particular teaching method?
      * Me ya sa Yesu ya dogara sosai a kan irin wannan hanyar koyarwa? [9]

    9. Therefore, to appreciate more fully his skill in employing this teaching method, it is helpful to consider what his words meant to his Jewish listeners.
      Don a ƙara fahimtar gwanintarsa a yin amfani da wannan hanyar koyarwar, zai yi kyau a bincika abin da kalmominsa suke nufi ga Yahudawa da suke sauraronsa. [10]

    10. By the apostolic method of preaching “from house to house” and teaching God’s Word on an individual basis.
      Ta yin amfani da tsarin manzanni na yin wa’azi a “gida gida” da kuma koyar da Kalmar Allah ga mutane ɗai ɗai. [11]

    11. Others find that this method makes passersby hesitant to stop, so they stand a little farther away and wait until someone stops at the display.
      Wasu kuma sun lura cewa wurin da suka tsaya yana hana mutane zuwa ɗaukan littattafai, saboda haka, suna ɗan ƙara yin nisa da teburin kuma su jira sai wani ya tsaya a wurin. [12]

    12. 18 In some parts of the world, witnessing wherever people can be found is an important method of disciple making.
      18 A wasu ɓangarorin duniya, yin wa’azi a wuraren da za a iya samun mutane ita ce hanyar almajirantarwa mafi muhimmanci. [13]

    13. (b) What indicates that Jehovah must value this method of teaching?
      (b) Menene ya nuna cewa lallai Jehovah ya daraja wannan hanyar koyarwa? [14]

    14. Millions have enjoyed using the question-and-answer method when discussing the Bible with Jehovah’s Witnesses.
      Miliyoyin mutane sun ji daɗin wannan salon nazari na tambayoyi da amsoshi wajen nazarin Littafi Mai Tsarki da Shaidun Jehobah. [15]

    15. Jehovah God himself does not use that method to elicit obedience from his creatures, and neither should you as a parent.
      Jehobah Allah da kansa ba ya amfani da wannan dabarar don ya sa halittunsa su yi masa biyayya, ku ma iyaye bai kamata ku yi hakan ba. [16]

    16. Rather, the proverb —as well as Paul’s similar words to the Romans— seems to refer to an ancient method used for smelting metal ores.
      Maimakon haka, misalin, da kuma makamancin kalaman da Bulus ya rubuta wa Romawa, kamar dai yana nuni ne ga yadda ake narkar da kuza a dā. [17]

    17. This feature, “Learn From God’s Word,” will use the same method to help you. —Read Luke 24:27, 45.
      Wannan talifin, “Ka Koya Daga Kalmar Allah,” zai yi amfani da irin wannan salon don ya taimake ka.—Luka 24:27, 45. [18]

    18. What is Satan’s objective and method of operation?
      Menene manufar Shaiɗan kuma ta yaya yake tafiyar da ayyukansa? [19]

    19. The method called for all the courage we could muster, but it always accomplished its purpose, and Jehovah’s name was glorified.”
      Wannan hanyar yaɗa bishara tana bukatar mutum ya kasance da gaba gaɗi sosai, amma ta cim ma manufarta kuma an ɗaukaka sunan Jehobah.” [20]

    20. Surely Jehovah must value this method of teaching!
      Lallai Jehovah ya daraja wannan hanyar koyarwa! [21]

    21. Why did he use this method?
      Me ya sa ya yi amfani da waɗannan? [22]

    22. 20 Starting in 1997, Jehovah’s people adopted this method of mass communication.
      20 Daga shekara ta 1997, bayin Jehobah sun soma yin amfani da Intane don yaɗa bishara. [23]

    23. What is the basis for this method of preaching?
      Menene tushin wannan hanyar wa’azi? [24]

    24. (Year indicates when a particular method began to be used)
      (Shekarun da aka rubuta sun nuna lokacin da aka fara amfani da hanyar) [25]

    25. Her method is simple.
      Tsarin ta yana da sauƙi. [26]


Retrieved July 7, 2019, 12:49 pm via glosbe (pid: 29068)