Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Example sentences of path

19 If ever we should stray from “the path of the righteous,” God’s Word can help us to correct our steps.

19 Idan za mu kauce daga “tafarkin mai-adilci,” Kalmar Allah za ta iya taimaka mana mu daidaita tafiyarmu.

Reflecting on the consequences of the actions of those who achieve prosperity through expedient or questionable dealings reassured the psalmist that he was on the right path.

Yin bimbini a kan matuƙar waɗanda suka yi arziki ta cuwa-cuwa ya ƙarfafa mai zabura cewa tafarkin da ya bi mai kyau ne.

Just as a GPS can help a person identify where he is and guide him to his destination, so research tools can help him see the road he is on and discern how to remain on the path to life.

Kamar yadda taswira za ta iya taimaka wa mutum ya san wurin da yake nema, hakan ma waɗannan littattafan za su iya taimaka wa mutum ya tsai da shawara da za ta taimaka masa ya samu rai madawwami.

“The Path of the Righteous One Is Uprightness”

Hanyar Mutanen Kirki ta Yi Sumul”

So when Satan tempted him in the wilderness, Jesus was unhesitating and firm in his refusal to stray from “the path of righteousness.” —Proverbs 8:20; Matthew 4:3-11.

Saboda haka sa’ad da Shaiɗan ya jarabe shi a cikin daji, Yesu bai yi wani jinkiri ba wajen ƙin ya kauce daga “hanyar adalci.”—Misalai 8:20; Matta 4:3-11.

I consider every instruction from you to be right; I hate every false path. —Ps.

Dukan dokokinka a kan kowane zance, nakan maishe su daidai ne. Ina kuwa ƙin kowace hanyar ƙarya.—Zab.

7 “The inclination of the heart of man is bad from his youth up,” but young people can follow a clean path, even in this corrupt world under Satan’s control.

7 “Zace-zacen zuciyar mutum mugunta ne tun daga ƙuruciyarsa,” amma matasa na iya bin tafarki mai tsarki, duk da cewa wannan lalatacciyar duniya tana hannun Shaiɗan.

(Isaiah 30:21) What is at the end of the path that Jehovah is showing us?

(Ishaya 30:21) Yaya ‘ƙarshe zai zama’ ga hanyar da Jehobah ya nuna mana?

With whom did he consult together that one might make him understand, or who teaches him in the path of justice, or teaches him knowledge, or makes him know the very way of real understanding?”

A wurin wa ya yi shawara, wanene kuwa ya sanashe shi, ya koya masa cikin hanyar shari’a kuwa, ya koya masa sani, ya nuna masa hanyar fahimi?”

Satan’s temptations are like snares strewn across a dark path.

Gwajin Shaiɗan kamar tarkuna ne da aka jefa a kan wata hanya mai duhu.

AIDS and other sexually transmitted diseases, unwanted pregnancies, abortions, ruined relationships, and guilty consciences litter the path of those who have chosen to ignore such signposts.

Cutar sida da wasu cututtuka da ake ɗauka ta jima’i, cikin shege, zubar da ciki, matsala da abokanan zama da kuma lamiri mai sūka sun zama sakamako da waɗanda suka yi watsi da hanyar nan suka fuskanta.

The text at Proverbs 4:14, 15 really made me think: ‘Into the path of the wicked ones do not enter, and do not walk straight on into the way of the bad ones.

Kalmomi da ke Misalai 4:14, 15 ya sa na yi tunani: ‘Kada ka shiga hanyar miyagu, kada ka yi tafiya cikin tafarkin mutane masu-mugunta.

He tried to return, but “Satan cut across” his path.

Ya yi ƙoƙari ya koma, amma “Shaitan ya hana” shi.

Each Christian should ask himself: ‘Which path am I on?

Kowane Kirista ya tambayi kansa, ‘zaɓin da nake yi suna ƙyale ni na bi hanyar da ta dace kuwa?

4 Basically, Satan implied that mankind would be happier following a path of independence from God.

4 Hakika, Shaiɗan yana nufin cewa ’yan Adam za su fi farin ciki idan suka samu ’yanci daga wurin Allah.

Bearing the answers to those two questions in mind will help us to strengthen our resolve to remain on the fine path we have chosen.

Amsoshin waɗannan tambayoyi za su taimake mu mu ƙarfafa ƙudurinmu na ci gaba da bin hanya mai kyau da muka zaɓa.

“Lead me in the path of uprightness.” —PSALM 27:11.

“Ka bishe ni kuma a cikin hanya sosai.”—ZABURA 27:11.

(2 John 9-11) May we never succumb to the Devil’s wiles by abandoning the Christian “path of truth” to follow false teachers who seek to “introduce ruinous ideologies” and try to ‘exploit us with well-turned phrases.’ —2 Peter 2:1-3, Byington.

(2 Yohanna 9-11) Bari kada mu yarda mu faɗa cikin dabarar Iblis ta wajen ƙyale “hanyar gaskiya” ta wajen bin malaman ƙarya waɗanda suke son su gabatar da ‘ra’ayoyi masu haɗari’ kuma su janye mu da “maganganun rikici.”—2 Bitrus 2:1-3.

On life’s journey, though, how can you be sure which is the best path to take?

A tafiyarmu ta rayuwa, ta yaya za ka san hanya mafi kyau da za ka bi?

What a dangerous path to begin walking down!

Wannan hanya marar kyau ce da bai kamata a bi ba!

The only path to everlasting life involves “coming to know” Jehovah and “exercising faith” in Jesus, His only-begotten Son.

Hanya ɗaya tak da za ta sa mutum ya sami rai na har abada ya ƙunshi ‘sanin’ Jehobah da kuma “ba da gaskiya” ga Ɗansa Yesu.

Others follow the course of Adam, who was not deceived but who deliberately chose the path of disobedience.

Wasu suna bin tafarkin Adamu da ba a ruɗe shi ba amma da son ransa ya zaɓi tafarkin rashin biyayya.

2 As Christians, we have a challenging path to follow.

2 Mu Kiristoci muna bin tafarki mai wuya.

• Why do you want to keep on walking in the path of increasing light?

• Me ya sa ka ke son ka ci gaba da bin tafarkin haske?

(Proverbs 4:18) Yes, it is “the path,” not the individual, that is “getting lighter and lighter.”

(Misalai 4:18) Hakika, “tafarkin” ne, ba mutumin ba ke “haskakawa gaba gaba.”