Toggle menu
24K
666
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:unity

Discussion page of unity

Glosbe's example sentences of unity [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar unity:
    1. 7. (a) To what extent will unity of worship eventually be achieved?
      7. (a) A ƙarshe har yaya za a samu haɗin kai a sujjada? [2]

    2. 3 Paul realized that if Christians are to continue cooperating in harmony, each of them must make an earnest effort to promote unity.
      3 Bulus ya fahimci cewa idan Kiristoci za su ci gaba da yin abubuwa cikin haɗin kai, dole ne kowannensu ya yi ƙoƙari sosai ya sa a kasance da haɗin kai. [3]

    3. When we freely forgive others, we preserve unity and peace, thereby safeguarding relationships.
      Idan muka gafarta wa mutane, za mu kasance da haɗin kai da salama kuma hakan zai ƙarfafa abotarmu da mutane. [4]

    4. 22 A forgiving attitude promotes unity —something cherished by Jehovah’s people.
      22 Mutanen Jehobah suna son halin gafartawa don yana kawo haɗin kai. [5]

    5. Do you appreciate that the body of elders work together in unity?
      Kana godiya cewa rukunin dattawa suna aiki a matsayin rukuni ɗaya? [6]

    6. What threatened the unity of Christians in Ephesus?
      Menene ya yi wa haɗin kan Kiristoci da ke Afisa barazana? [7]

    7. 13:7, 17) This contributes to Christian unity.
      13:7, 17) Hakan na daɗa ga haɗin kan Kiristoci. [8]

    8. 15 Showing respect for the property of others contributes to the unity of the congregation.
      15 Daraja kayan mutane yana kawo haɗin kai a cikin ikilisiya. [9]

    9. 13 Indeed, unity in goals and activities strengthens a marriage.
      13 Hakika, haɗin kai don cim ma makasudi da ayyuka yana ƙarfafa gamin aure. [10]

    10. How is our view of personal hardship related to the matter of unity?
      Yaya ra’ayinmu game da wahalar da muke sha yake da nasaba da zancen haɗin kai? [11]

    11. They thus ward off disruptive competition and set a fine example in unity for the rest of the congregation.
      Da haka suke korar gāsa kuma suke kafa misali mai kyau na haɗin kai ga dukan ikilisiya. [12]

    12. (6) Holy spirit produces in worshipers of Jehovah qualities that are vital to Christian unity.
      (6) Ruhu mai tsarki yana gina a cikin masu bauta wa Jehovah halaye da ake bukata don haɗin kai na Kirista. [13]

    13. By doing so, not only will we contribute to the love and unity of the congregation but we will enjoy the Christian brotherhood to the full.
      Ta yin hakan, za mu sa ikilisiyar ta kasance da ƙauna da haɗin kai kuma za mu more ’yan’uwanci na Kirista sosai. [14]

    14. What is the key to our Christian unity?
      Mene ne za mu yi don mu kasance da haɗin kai? [15]

    15. How can we promote unity among God’s people?
      Ta yaya za mu sa mutanen Allah su ci gaba da kasancewa da haɗin kai? [16]

    16. 7 Refreshing Association: Conventions give us extended opportunities to enjoy our refreshing Christian unity and brotherhood.
      7 Tarayya Mai Wartsakewa: Taron gunduma yana ba mu zarafi mai kyau na more haɗin kai mai wartsakewa da kuma ’yan’uwanci. [17]

    17. What a blessing it is to be part of that flock and to experience the love and unity that exist among “the whole association of brothers”! —1 Peter 2:17; 5:2, 3.
      Abin farin ciki ne mu kasance cikin garken nan kuma mu shaida ƙauna da haɗin kai da ke tsakanin dukan “ ’yan’uwanci”!—1 Bitrus 2:17; 5:2, 3. [18]

    18. How does Paul’s letter to the Ephesians emphasize unity?
      Ta yaya wasiƙar Bulus ga Afisawa ta nanata haɗin kai? [19]

    19. In Jehoshaphat’s day, how did God’s people manifest unity?
      Ta yaya mutanen Allah suka kasance da haɗin kai a zamanin Jehoshaphat? [20]

    20. 12:2; 13:7) If we persist in doing this, it will result in unity among God’s people, allowing them to speak, as it were, with the same accent. —1 Cor.
      12:2; 13:7) Idan muka sa ƙwazo a yin wannan, hakan zai jawo haɗin kai a tsakanin mutane Allah, ya sa su su yi magana da harshe ɗaya.—1 Kor. [21]

    21. 11 Such unity is based on love, the “perfect bond of union.”
      11 Irin wannan haɗin kan ana yin sa ne bisa ƙauna, wato, “magamin kamalta.” [22]

    22. What is the proper foundation for order and unity in the congregation, and why?
      Mene ne tushen tsari da haɗin kai da ake da shi a cikin ikilisiya, kuma me ya sa? [23]

    23. By kindly and lovingly forgiving one another, we contribute to Christian unity and keep our eyes on the prize of life.
      Don haka, idan muka gafarta wa juna, za mu kasance da haɗin kai a ikilisiya kuma ba za mu manta da ladar rai na har abada da ke jiranmu ba. [24]

    24. 24:45-47) Today, our willingness to study and apply this material demonstrates that we personally are yielding to Christ’s headship, which contributes to peace and unity. —Rom.
      24:45-47) A yau, son yin nazari da kuma yin amfani da abubuwan da aka rubuta a cikin waɗannan littattafan zai nuna cewa kowannenmu na miƙa wuya ga shugabancin Kristi, kuma hakan zai sa a ƙara samun salama da haɗin kai.—Rom. [25]

    25. Moreover, their physical closeness could well represent the spiritual unity of the whole nation when all “the tribes of Jah” assembled for worship.
      Bugu da ƙari, yadda suka yi kusa da juna ya tuna wa marubucin zabura yadda al’ummar, wato ‘ƙabilun Ubangiji’ suka kasance da haɗin kai sa’ad da suka taru don su bauta wa Jehobah. [26]


Retrieved March 5, 2021, 10:14 am via glosbe (pid: 21539)