Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- a saukake, da sauki, ba wahala. <> without difficulty, with ease.
- about why animals use eyespots aren’t just limited to those we can easily see. [1] <> a kan abin da ya sa dabbobi suke amfani da wannan alama ta ido ba sun tsaya ba ne a kan wadanda za mu iya gani a saukake. [2]
- then those (ships) that glide easily, <> Sa'an nan da jirãge mãsu gudãna (a kan ruwa) da sauƙi. = Masu gudanar da tanadi. --Qur'an 51:3
- without a doubt <> ba shakka, ba wuya, tabbas.
- Synonyms: certainly, definitely and clearly
- they can easily have a serious accident. <> ba zai yi wuya ba za su yi haɗari mai tsanani.
Related words