miƙe ƙafa - wato fita ɗan yawo <> taking a walk, brisk, taking a tour; when a person relaxes and gets comfortable
Da wannan hukunci shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai miƙe ƙafa sosai wajen gudanar da mulkin ƙasar da kotun ta halatta zaɓensa. [1]
A duk lokacin da ka fita domin ka miƙe ƙafa a wuraren shaƙatawa, zaka riƙa ganin masu karnuka su yi nan su yi can riƙe da igiyar da suka ɗaure karnukan su. [2] <> Whenever you go for a walk in the park, you see dog walkers being dragged in all directions by their charges. [3]