Bismillah, Allahumma inni a'uzu bika minal kubthi wal kaba ith Da sunan Allah, Ubangijina, lalle ina neman mafita daga aljannai maza da mata. In the name of Allah, O Lord indeed I seek refuge from the make and female jinns ameen.
Bayan na gama awwala, sai na fita da k'afar hagu na kuma ce Gufranak! Allah Ka gafarce ni.
Sai iqama / tada sallah:
Allahu akbar, Allahu akbar! Allah is The Greatest (x2)