Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sambatsai

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

  1. (plural only; not used in singular form) wani irin takalmi dangin faɗe mai adon jar fara wanda sarakuna suka fi amfani da shi. <> a type of shoe.
    Takalma Dangarafai da Sambatsai da Fade da Mai gashin jimina da Dan Maroko da kuma Huffi. [1]
Contents